[Music] Ahmad Shanawa - Bestie ft. Sarauniya Zully

Mawaki Ahmad Shanawa (Baban Cakwai) tare da Sarauniya Zully sun saki dandareriyar sabuwar wakarsu mai taken, " Bestie " (mp3 download). Ba shi kadai ya rera wakar ba, akwai Sarauniya Zully da ta yi masa amshi. To, am…

Micheal Taiwo Akinkunmi Shine Wanda Ya Tsara Tutar Najeriya

An ƙaddamar da ƙirar zane kusan 3,000, amma qanda aka zaba shine na Michael Taiwo Akinkunmi, dalibi dan Najeriya a Landan.  A cikin tutarsa da ya zana kore-fari-kore a tsaye, kore yana nuni da arzikin noma Da wadata, fari kuma ha…

[Music + Video] Sani Ahmad - Sai Da Ke

Albishirinku masoyan wakokin Hausa, yau ma ga wata mun kawo muku audiyonta da bidiyonta a tare. Sani Ahmad , mawakin wakokin soyayar nan ya saki sabon bidiyon wakarsa mai taken, " Sai Da Ke " (mp4 & mp3 download). B…

[Music] Ado Gwanja - Amarya Salma

Bayan gagarumar nasara da kasuwar da wakokinsa biyu, " Chass " da " Warr " suka yi, Ado Gwanja ya dawo da sabuwa. Mawakin Mata, kana mawakin soyayya, Ado Isah Gwanja ya saki sabuwar wakarsa mai taken, " S…

[Music] Bash Neh Pha - Zanyi Mata

Hazikin matashin mawakin gambarar zamani (Hausa Hip Hop) wato Bash Neh Pha ya saki sabuwar waka mai taken, " Zanyi Mata " (mp3 download). Hoh! Wakar baki dayanta aka bukatar aure ya yi ta. Oh boy ba karya wakar tasa ta…

Load More Posts
That is All