Association Islamique ta ce ba a ga Jinjirin Watan Zul-hajji ba a Nijar

Jiya laraba ba a ga watan babbar Sallah ba a kasar Nijar kamar tadda kungiyar addinin Islam, Associatioj Islamique ta bayyana.

Ƙungiyar addinin Islama ta ƙasar Nijar wato association Islamique ta fitar da sanarwar cewa : “ Ba'aga jinjirin watan Zul-hajji a duk fadin kasar Nijar ba ranar Laraba ba, a don haka sallar Layya ta kama ranar Lahadi 10 ga watan Yuli mai kamawa ”.

Leave Your Comment (0)
Recent Post Next Post