[Book] Bafulatanan Ruga Book 1 Complete by Maman Teddy

Bafulatanan Ruga

Title: Bafulatanan Ruga Book 1

Author: Maman Teddy

Compiler: HED Teamtegory: Love Story

Doc Size: 89KB

Doc Type: TXT

Pub Year: 2021

Description: Mimma anani fulfilde araddun Allah. Sauke littafin marubuciya Maman Teddy mai suna 'Bafulatanan Ruga' book 1 complete hausa novel a text document daga shafin nan.

Book Teaser: Iska ne yake kaɗawa kasancewar yanayin da'ake ciki ta damuna( Ruwan sama) Nan take sararin samaniya ya haɗe yayi baƙin ƙirin, wanda tuni ƙura da ƙaran guguwa ya mamaye ku ina na sararin samaniya. 

Ganin irin wannan hadarin daya taso bashiri yasa mairo saurin miƙewa da sandar dake hannun ta na kiwo, ta fara mawa shanayen dake kewaye da itah magana ta harshen fulatanci. 

Wanda ganin yanda shanayen ke tahowa gareta kaman masu fahimtan ta yasa nasamu damar ƙare mata kallo. 

Tabbas Bafullatana ce ta usul, wanda in akace maka tana jin wata yare bayan fulatanci toh baxaka yarda ba. Don dangane da yanayin ta, shigarta ta fulanin daji ne sosai, wanda gashin kanta yasha kanan naɗa saboda tsaban yawan shi dakuma tsayi, shiyasa akayi masa irin wannan kanan naɗa don kitseshi aiki ne babba. 

Sanyeta take cikin shigar ta ta fulani wanda suka amsa sunan su  fulani don saƙen jikin ta kaɗai xai tabbatar maka da hakan... 

Fara ce mai haske sosai wanda ƙafan ta ko takalmin babu haka take daɓa shi Dogowa ce ba can ba, wato matsakaiciya, binta nake da kallo a yayin dana ga ashekaru baxata wuce 18 a duniya ba. 

Haka ta dingi kaɗa shanayen suna keta wannan dajijikan don suyi saurin isa rugarsu. Amma basuyi wani nisaba ruwar yafara sauka, wanda nan take ruwar yafara sauka daga kansu, a haka cikin ƙanƙane jiki ta cigaba da kaɗa shanayen da duk wanda yanemi tirje mata. 

Kafin ko su Isah Rugar tasu sai da suka tafiya mai nisan gaske, wanda kan su kai tini ruwar ya ɗauke. 

A haka suka isa rugar su wuraren yammaci tsamo tsamo da ruwa a jiki. 

Yayin da bafulani matasan rugar dake xaune a wani wuri wanda aka mai rumfa kaman bukka wanda yawan cin su suna firan sune wasun su kuma mata suna sayar da nonon su ta shanu. 

Wucesu tayi ba tare da ta kalli kowa ba ta nufi wuraren bukkan su. 

Wanda da giftawan ta wani da'ake kira salisu ya kalli sauran ƴan uwansa filani wanda suka tafi duniyan kallon mairo. 

Cike da gulma salisu yace"hmm wannan yarinyan tana bani mamaki ace mutum kullum bashi da fara'a kullum kaganta cike da baƙin miskilanci? 

Nan yayi shiru haɗi da kallon sauran ƴan uwan shi da suke ta bin shi da kallo, sai DA yy shiru ne sannan ɗaya daga cikin su yace" kuma gashi ta girma ta balage babu mijin aure duk sao'inta yanxu daga mai ɗa ɗaya sai mai biyu. Amma ita kullum tana gaban iyayen ta. 

Haka dai suka dinga gulman su akanta. 

Itakuwa mairo da isan ta bukkan su ta nufa yayin da umma yadikko tayi saurin nufan ta haɗi dakai hannun ta ta taɓa saƙen jikin ta da ya tsime yy sharkaf, nan cikin harshen fulatanci umma yadikko ta hau cewa" mairo ruwan ya riske ku ko.? Cike da miskilanci Mairo ta kalli umman nata sai kuma tayi murmushi game da sunkuyar da kanta ƙasa.. 

Also Download: Zuma Da Madaci Complete by Maman Teddy

Kasancewar sanin halin ɗiyar ta ta, yasa umma yadikko  kama hannun ɗiyarta ta suka nufi bukka, wanda da shiganta ta fiddo ma mairo da wasu saƙen nata haɗi da aje mata ƙwaryan fura da nono sannan tayo waje don ta kafe shanayen nasu a garken su. 

   *ƘASAR OUSTRALIA*

Kwance take tayi luff a jikin shi yayin dayake bin ko'ina na jikin ta da salon dayake mantar da ita komai na rayuwa. 

Shafata yake kaman yasamu small teddy, yayin da hakan yasata ƙara shige masa sosai a jikin shi. 

Nan a hankali tafara mai da masa da nata salon  wanda tasan yana rikita mata husbyn nata. Shafa ƙirgin shi takeyi da gashi ya ƙwanta yayi luff²  sai take shafa shi haɗi da tura kanta ciki tana mai shakan ƙamshin jikin shi. 

Nan take wasa yafara chanja salo, don dama basa gajiyawa da buƙatan junan su a ko yaushe, wanda nan ya fara kissing nata ta koina, wanda sosai yake murxawa shafawa tsotsa dukan wani sassa na jikin ta, wanda sosai take Lumshe ido haɗi da   nuna masa daɗin hakan da yake mata. 

Haɗi da maida masa danata salon wanda nan sandar girman tasa tafara ɗagawa, ganin haka yasa shi cikin rawar murya yafara mata magana yana cewa" Honey....!   yau Inaso na baki baby na. Xaki daure ki ɗaukan mun  ko? Kinsan babyn naki fah da sai kin daure don bai gajiyawa dake a kowani lokaci. 

Amaimakon ta bashi amsa sai kawai tasaka masa kuka mai ban tausayi da tsuma zuciya. 

Jawota yayi jikin shi yana mai haɗe fuskan ta danashi yana mai kai halshen sa yana lashe hawayen dake saukowa daga idon ta. 

Cikin muryan lallashi yafara mata mgn da cewa"plz honey kidaina wannan kukan yana taɓamun zuciya, indai don baby ne na haƙura naxaɓi na  zauna dake lonely forever in my life. Kin san ke kaɗai ce fah nakeso kuma Na xaɓi na xauna da ke a rayuwa,  so plz stop doing this. 

Cike da ƙaunar mijin nata tafara cewa"Haba Baby ya xanyi? ba dole nayi kuka ba. Tsawon shekaru muna tare munyi Aure Amma Allah bai bamu haihuwa ba. Duba kagani duk saboda son musamu baby mukaxo nan ƙasan, amma kullum a gidan jiya.  

Atlist kai ma kanason ka riƙe nakaa babyn kaman na sauran mutane. 

Ga yanda Ammi ta nuna soyayyar ta gason ganin jikanta a hannun ta. Kana sane da ƙiyayyar da Da Ammiey Ke nunamun, duk takan rashin haihuwa... Kuka ne yakuma ƙwace mata yayin da takifa kanta a kan cinyar sa tana mai fitarwa kaman ranta zaifita. 

Muhammad Adnan kuwa jawota yayi yana Mai bubbuga bayan ta alamin lallashi. 

DOWNLOAD BOOK

Leave Your Comment (0)
Recent Post Next Post