Kutse da Kariyarsa by Abba Abdullahi Garba

 

Title: Kutse da Kariyarsa

Author: Abba Abdullahi Garba

Category: Technology, Hacking

Doc Size: 2.1MB

Doc Type: PDF

Doc Pages: 50

Pub Year: 2022

Description: Duba da yadda ba mu da littafin da ke bayani a kan kutse (hacking) da kariyarsa (protection) a harshen Hausa hakan ya sa na dan tsara wannan talifi domin yin gutsuren da zai wayar da kan al’ummarmu game da kutse, masu kutse, na’uikan kutse, kayan kutse da kuma yadda za su kare kansu. A cikin wannan littafin mai suna ‘Kutse da Kariyarsa’ na fara da yin bayani a kan menene kutse kuma waye makutsi, sa’annan na gangaro zuwa nau’ikan makutsa da kuma nau’ikan hare-harensu da yadda mutum zai kare kansa daga irin hare-haren kutse. Na kuma dan kara zurfafawa ta hanyar bada misalai na irin kayayyakin da ake yin kutsen da su. Kazalika na yi iya yi na wurin kiyaye ka’idojojin rubutun Hausa a cikin talifin.

👉 Download Now

Leave Your Comment (0)
Recent Post Next Post