[Music] Hamisu Breaker - Bankwana

Bankwana

Fitaccen mawakin soyayyar nan, Hamisu Yusuf Breaker ya saki sabuwar wakarsa mai taken Bankwana a shekarar 2022.

Mawakin da ya shahara wurin wakoki masu tsuma zuciyar masoya ya saki wannan wakar ne domin tunawa da rabuwarsa da abar kaunarsa. 

To, za ku iya sauke wannan waka daga shafin nan namu, yanzu haka kuma kai tsaye.

Leave Your Comment (0)
Recent Post Next Post