[Music] Rarara - Jagaba Shine Gaba (Tunibu)

Rarara

Song Title: Jagaba Shine Gaba (Tinubu)

Singer: Rarara

Producer: Rarara Multimedia

Song Size: 19MB

File Type: Mp3

Release Year: 2022

Song Description: Fitaccen mawakin siyasar nan, Dauda Kahutu Rarara ya saki sabuwar wakar da ya yi wa Bola Ahmed Tunibu mai taken 'Jagaba Shine Gaba' za ku iya sauke wakar yanzu haka.

Bola Ahmed Tunibu dai shine wanda jam'iyya mai mulki (APC) ta tsayar dan takarar shugaban kasa a shekarar 2023 mai zuwa.

You Might Also Like:

To, ina masoya Tunibu? Ga fa sabuwar wakarsa an saki, sai ku hanzarta sauketa nan kasa.

DOWNLOAD MP3


Leave Your Comment (0)
Recent Post Next Post