[Music] Sani Liya-Liya - Atiku Kawai

Atiku Kawai

Song Title: Atiku Kawai

Singer: Sani Liya-liya

Producer: Liya-Liya Records

Song Size: 3.64MB

File Type: Mp3

Release Year: 2022

Song Description: Fitacce kuma shararren mawakin Sambisa, Sani Liya-liya, ya saki sabuwar wakar mai taken "Atiku Kawai" 2023 mp3 download.

Mawakin kowa ya sanshi, ya shahara kwarai da gaske wurin yin wakoki na nishadi da barkwani, to a wannan karon kuma ya yi waka ne ga dan takarar shugaban kasa, Atiku Abubakar na jam'iyyar PDP.

Ina masoya Liya-liya, ku gaggauta sauke wannan sabuwar waka ta sa (Atiku Kawai).

{getButton} $icon={download} $text={Download Mp3}

1 Comments

Leave Your Comment
Recent Post Next Post