[Book] Allah Ne Sheda Complete by Xee Abu Safana

Allah Ne Sheda

Title: Allah Ne Sheda

Author: Zee Abu Safana

Compiler: HED Team

Uploader: HED Team

Category: Love Story

Doc Size: 212KB

Doc Type: TXT

Pub Year: 2022

Description: Sauke cikakken littafin Xee Abu Safana Mrs Salihu Bamalli mai suna "Allah Ne Sheda" complete hausa novel document a text format daga shafin nan namu mai albarka. Labarin cike yake da tirkatirka iri-iri.

Book Teaser: Ayyah taslima kinga ajiye aikin nan kije xan karasa girkin nan kinji kinga kinyi latti xuwa school, to anty dakin bari na karasa miki kawai na kusafa,

a’a kije driver yashirya ke yake jira ki fito kawai,jeki kanwata Zan karasa ki maida hankali ayi karatu saikin dawo!

to antyna nagode saina dawo’to kanwata.

dasauri tashirya cikin school uniform dinta ta dauki baskect dinta ta fice, harga Allah tana kaunar anty tauhida saboda yadda take sonta kai kace’ wata kanwarta ce alhalin kuwa babu dangin uwa bare na uba, hasalima taslima yar aikinta ce’zakuyi mamaki idan nace’muku yar aikinta ce, takewa wannan gatan harta sakata makaranta domin a lokacin da aka dauko Mata taslima a matsayin yar aiki dama tun a kauyensu ita tana karatu hakan yasa tauhida(anty) ta mayarda ita ta kuma jawota a jiki kamar wata kanwarta wacce suka fito gida daya, komai yimata takeyi, shi yasa suka shaku matuka,

around 1:30pm tashigo gidan ta kwalla Kira “antyna! antyna!!

shirun dataji yasa ta nufi bedroom din tauhida a kwance take’ tana xubarda kwallar data Saba,

shiru tayi’a lokacin data sameta a wannan yanayin zama tayi a gefenta tareda dafa kafadarta tace ‘antyna’

dasauri tauhida ta dago tana share kwalla tace’taslima yaushe kika dawo,banji dawo war ki bane,

anty dama bazakiji dawowa ta nasani tunda kina nan kina abunda kika Saba,ban San har zuwa yaushe ne zaki daina tunani da kukan nan ba,Allah yasani bana son ganinki cikin wannan yanayin ko kadan domin hankalina yana matukar tashi,

Allah sarki kanwata kiyi hakuri, kinfi kowa sanin Abunda yake damuna banida burin daya wuce naganni da dana! ko diyata a duniya sai dai kuma Allah bai bani ba, shekata6 kenan da aure taslima Dana samu cikin saiya zube baya zama munyi maganin asibitin munyi na Islamic din but kin daiga shiru taslima Ina tsoron Karna mutu banga,iri na ba a duniya nasan idan na mutu taslima kowa zai manta dani ne, a duniya tunda kinsan banida iyaye na,mamana da babana duk sun rasu dama ni kadai suka Haifa a duniya sai kuma suka rasu,hakan yasa na tashi a hannun wan mahaifina wato baban tauhed mijina Wanda shida matarsa suka rike ni tamkar yarsu yaransu kuwa babu wani banbanci a tsakanin mu,tin Ina karamata tauhed yake hidima dani,harna girma inda hakan yazama soyayya aka hadamu aure nida shi, so da kauna da kula babu Wanda bana samu a gurin tauhid daga baya yanayin aikinsa ne yasa baya xama a gida kinsan cewar soja ne,kuma babba Ana tura shi kasashe yayo watanni inda yake Nuna min damuwar sa akan barina dayake yi ni kuwa na nuna masa babu matsala na kuma Kara masa kwarin gwiwa akan aikin nasa,shi yasa yake alfahari dani,

rashin haihuwata ni yafi tayarma da hankali domin shi yake rarrashina, akan hakan Ina son haihuwa matuka a haka muka cigaba da addu’a akoda yaushe muna Neman zabin ubangiji a family ma duk su suke kwantar Minda hankali, haka nacigaba da rayuwa idan yayi tafiya sai kannensa suxo su tayani xama domin su ukku iyayensu suka Haifa shine babba tauhed sai saudat da muhsina, yanayin karatun su yasa na nemi a samo min yar aiki shine aka kawo min ke,naji dadin zama dake saboda kirkin ki tarbiyar ki,nutsuwa kamala da sauran su,shi yasa nake jinki kamar jinina kuma kece kika zamo mai share min hawaye a duk lokacin da suka xubo, kece madadin tauhed…….

👉 Download Now

👉 You Might Also Like: Auren Fari Complete by Maman Abdallah


Leave Your Comment (0)
Recent Post Next Post