[Book] Ba Na Son Shi Complete by Maman Noorul Hudah

Bana sonshi

Title: Ba Na Son Shi

Author: Maman Noorul Hudah

Compiler: HED Team

Uploader: HED Team

Category: Love Story

Doc Size: 232KB

Doc Type: TXT

Pub Year: 2022

Description: Ina kuke makaranta? Ku sauke sabon littafin marubuciya Maman Noorul Hudah mai suna "Ba Na Son Shi" hausa novel complete document a text format daga shafinmu yanzu.

Book Teaser: Cikin mamaki tace"but jiya fa an Aiko min da flower Kuma a jikin flower an rubuta to my heartbeat Rahma Kuma nasan babu Wanda zaiyi min haka sai Kai bana son Wasa"

Hade rai amir yayi ya juya Mata baya yace"watoh har kina da wani da zai aika Miki flowers baby yaushe kika fara kula wasu"

Itadai mamaki take because this is not the first time da ake yi Mata aike Wanda a tunaninta Amir ne but ji take ta tambayeshi ne ko tayi shiru gudun kar ranshi ya b'ace"

Zuwa tayi gaban shi tace"baby wallahi babu Wanda nike kulawa kaima kasani ka yarda dani baby please "

Kallonta yayi da jajjayen idonshi ya Kama hanunta ya Kai saitin kirjinshi dake mugun bugawa yace"baby ki ji fa wallahi in kika kula wani mutuwa zanyi baby Ina kaunar ki dan Allah ki rufamin asiri karki gujeni"

Rungumeshi tayi tare da fashewa da kuka tace"wallahi my amir hakan bazai faru ba Allah ya jarrabe ni da mugun sonka please karka sa damuwa a ranka bana jin zan iya rayuwa babu Kai please karka zargeni"

Kama fuskarta yayi yana mata kallon cikin ido cikin karyewar zuciya har hawaye yakeyi yace"baby bansan meyasa wallahi hankalina ba zai kwanta ba sai na ganki a gidana"

Murmushi tayi ta Haye saman desk tace"ka ji ka da wata magana aini in ba mutuwa ba auren Kamar an gama ne saura fa sati d'aya"

Zama yayi yace"thanks aina sani Kuma in so samu ne mu mutu tare"haka fa Suka cigaba da Hira cikin nishadi 

B'angaren Aayan kuwa bayan ya gama waya da jabir ya fara zirga-zirga ya kasa Zama ya kasa tsaye 

Sake dialling number jibrin yayi yace"kana Ina?"

Jibrin yace"yanzu ina makaranta ne"

Yace"Ina ita Rahama?"

Ya tsosa Kai yana in Ina,tsawar da Aayan ya daka me ne yasa shi cewa"sir kayi hakuri yanzu tana office din malamin nasu ne"

Yace"ok ai nace kayi ta video movement dinta ko?ka turo min yanzu"

Jibrin yace"oga kayi hakuri na tura kawarta taje ta manna cameran a Jakarta yanzu ta kawomin Ina dubawa ne"

Yace"turomin yanzu"Yana Gama magana ya yanke wayar 

Jibrin yace"nidai na gan ta kaina yanzu in ya gan sun rungume juna sai ya fasa kwakwalwata da al'shashi,but nari in tura me kawai in yi sha'hada"turame yayi 

Bude laptop yayi ya bude video Yana kallo ai ji nayi yayi wurgi da laptop Yana watsi da kayar office din sai cewa yake no it can't happen not my Rahmat bazan yafe maka for hugging my Rahmat"

Kuji karfin hali

Waya ya jawo ya Kara kiran number jibrin 

Yana jin ya d'aga yace"stop that weeding at all cost I repeat at all cost"

Jibrin yace"oga yanzu ya zanyi ?me zanyi dan in stopping auren?babu lokaci fa"

A fusace yace"I don't care what you do but nidai Ina son a b'ata auren"

Jibrin yace"an gama oga zan San abinyi badai ka ce ko miye ba?"

Ba tare da tunanin komai ba Aayan yace"eh komiye"

Yana gama waya da jibrin ya zauna Yana huci sai cewa yake my Rahmat hugging another man,hmm wallahi  ke tawace"a haka Abdul ya shigo ya sameshi 

Karasawa yayi yace"

👉 Download Now

👉 You Might Also Like: Dan Waye Complete by Zahara'u Baba Yakasai


Leave Your Comment (0)
Recent Post Next Post