[Book] Cutar Da Kai Complete by Aysha A. Bagudo

Cutar Da Kai

Title: Cutar Da Kai

Author: Aysha A. Bagudo

Compiler: HED Team

Uploader: HED Team

Category: Love Story

Doc Size: 441KB

Doc Type: TXT

EPub Year: 2022

Description: Makaranta ku sauke cikakken littafin marubuciya Aysha A. Bagudo mai suna "Cutar Da Kai" complete hausa novel a text document daga shafinmu yanzu.

Book Teaser: *Reehab* unguwa ce dake cikin babban birnin kasar cairo , unguwa ce data tattare kan manya attajiran masu kudi , zagaye da had'ad'dun gidaje masu kyau da tsari kamar yadda gidan muhammad realwan yake d'aya daga cikin jerin gidajen unguwar.

Babban katanfarin fili ne wanda aka gina madaidaicin gidajen sama guda uku a cikinsa mai hawa ?ay d'ay, tun daga bakin get din gidan har zuwa babban parlou'n gidajen ciki zaka fahimce yadda had'uwar gidan yake , babban parlou'n ne wanda ya kunshi duk wani nau'i abubuwa na more rayuwa da qawata muhalli , idan mutun yana parlou'n zai ?auka a wata duniyar yake ba'a wannan duniyar tamu yake ba."

Makakeken tv bango ne manne da bango kowani parlour dake cikin gidan, ga wani katon wutan lantarki a saman parlou'n mai jere da fitilu masu matukar haske riras ,ga masuburbud'an sanyi , ga makaken dining table zagaye da kujeru na alfarma , yayinda parlou'n yake zagaye da fararen kujeru masu ratsin baki ajiki  , banda kitchen da bayi kwaya daya tal da landury , babu d'aki ko daya a cikin parlou'n ."

yayinda sama gidajen ke dauke  da dakuna guda biyu da parlour d'aya Alhaji realwan ya gina wannan katafarin gidan ne saboda ya'yansa Aliyu da samir da shi kansa idan ya kawowa kasar ziyara  , yadda tsarin ginin Samir yake haka na Aliyu yake babu wani bambamci , komai iri daya aka zuba acikinsa".

Wata matashiya mace ce raku'be a akan kujera a matukar tsorace take a parlou'n saboda girmansa, ta takure jikinta guri daya saboda duhun parlou'n ga yunwa dake tattare daita , tun jiya da suka sauka a kasar bata ci wani wadataccen abinci 

👉 Download Now

👉 You Might Also Like: 'Yancinki Book 1 Complete by Aysha A. Bagudo{getButton} $text={TELEGRAM CHANNEL}{getButton} $text={WHATSAPP GROUP}{getButton} $text={HAUSAEDOWN TV}

Leave Your Comment (0)
Recent Post Next Post