[Book] A Dalilina Complete by Asma B. Aliyu

A Dalilina

Title: A Dalilina

Author: Asma B. Aliyu

Compiler: HED Team

Uploader: HED Team

Category: Love Story

Doc Size: 219KB

Doc Type: TXT

Pub Year: 2022

Description: Halo, ina kuke? Ku sauke sabo kuma cikakken littafin marubuciya Asma B. Aliyu mai suna "A Dalilina" complete hausa novel. Labari mai cike da tsantsar tsagwaron soyayya mai tsuma zuciya.

Ba dai a cewa komai, ku karanta teaser din littafin sannan ku saukeshi.

Book Teaser: Motar kirar *4*matic E320.tafito cikin takunta na kasaita ''black beauty chaculate ce zamu iya kiranta budurwa wadda baxata wuce shekara 20 ba adunia itace matukiyar motar ,tana sanyene cikin material wandda dinki doguwar riga ne ajikin ta ,wandda gaban rigar gabadai ammasa kwaliyya da stones masu kyalkyalin gaske farin mayafine tayi rolling din kanta dashi wandda tana sanye da farin glass a idonta wandda yah karama kyakkywar fuskarta kyau.

       Wandda duk da mayafin da ke bisa kanta bai hana a hango dogon gashin kanta ba wasu uban hill ne akafarta tabbas yanayin yadda take kulle motar xai nuna mana cewa macce ce mai takama da kyan da Allah yabata duk inda ta gifta xata iya tsaida mutane akan aikin da sukeyi hka ba'a sata a layin guntaye hka ma dogaye hka kallo daya xaka yimata kasan kyakkyawa ce ta gaske dan ni Asmy nan take nabata suna wato( princess world ,kai tsaye ta nufi "shopping mall" tsayin minti goma shabiyar tayi tana duba abunda takeso a hnkali wyar ta tafara,ringing murmushi tayi cikin jin dadi ganin sunan dake yawo akan screen din wyar.tsurama wyar ido tayi na wani lokaci sannan ta daga.

Hellow bros yane!!

Ka iso ne?"ihun jin dadi tayi ok ok.ganinan xuwa ,tana biyan kudi ta fita da saurinta dan tsaki ta fara ja dan arayuwarta ta tsani tsallakar titi...

Hagunta da damarta ta duba tana,ganin bbu komai ta fara takawa sai da takawo tsakiyyar titi taji wani gigitaccen ,horn nan take ta rude ta kalli motar dake xuwa da gudu ,ta bangajeta gefe ta fadi kayan dake hannunta suka tarwatse a tsakiyar titi.hka motar ta tsaya cak!

   Wani hadadden gently guy ne taga yah fito motar da saurin sa hka shima kyakkywa ne farine kamar bature yana sanye cikin suite.bakake way'anda sukayi balain amsar sa.hannunsa yah mika mata,yana kallonta murmushi kwance a fuskar sa bbu musu tabasa yamikar da ita tsaye ,cikin sanyi muryar sa tamkar macce yake fadin sorry baki dai ji ciwoba ko?"

Murmushi kurum tayi tace bbu komai body guard dinsa ne suka fito daga masu hannu yayie alamar yana xuwa.shiya taimaka mata ta kwashe kayan da dasu ka tarwatse a tsakiyar titi har bakin motarta yah rakata.

A karo na biyu yasake fadar xaki iya driving?"

Murmushi tayi wandda yah bayyana fararen hakoranta ,"cikin sexy voice dinta take fadin"don't wrong I can't drive my self .murmushi kurum yayie ya juya xuwa motarsa Wanda body guard dinsa ke jiransa,da gudu suka bar gurin...

*************************

Da gudu taje ta basa kyakkyawar runguma tana daria a hnkali yah fawas sannu da xuwa wa yah dauko ka a air port?"

Me momma tabaka?"hade hannayen ta guri daya yayie yah kama kunnenta da karfi yaja sai da tasaki kara wayyo!!momma !yah fawas cikamin xafi!!ameesha !ameesha!wannan bakin xan yankasa ne ,ta turo baki cikin shagwaba ta turesa,yah fawas ka dawo kenan xaka fara ni namayie fushi!

   Ta juya xata tafi yah riko hannunta am sowieey plzzz, wasa fa nake maki fah?"ta rike kugunta ta murguda masa baki da gudu ta haye kan stairs ,ta daga murya yah fawas kasan meye?"kallonta kawae yake cike da yarinta sai kin fada kafin na kamaki ,ta kyalkyale da daria wah!ni ta nuna kanta ta kyalkyale da daria ,da gudunsa yah nufi kan stairs din aitana ganin yanufo ta ta nufi side din momma tana kwala mata kira gamida Dan ihunta ,bayanta taje ta lafe momma kinga yah fawas ko?"

Daidai nan fawas yah shigo yana haki zanyi maganin kine ta kara kankame momma dinta plzzzz momma kice ya daina daga dawowar sa yafara yimin mugunta ,momma tace fawas meye hka?"momma murguda min baki fa take tana min rashin kunya Dan Allah momma karki shiga xancen nan ,karka tabata fawas ranka xai baci,Sosa kansa yayie tareda yin kwafa ya kalleta alamr xasu hadune,tamasa gwalo yah juya yabar dakin....

👉 Download Now

👉 You Might Also Like: Dr. Bobby Complete by Aysha A. Rano{getButton} $text={TELEGRAM CHANNEL}{getButton} $text={WHATSAPP GROUP}{getButton} $text={HAUSAEDOWN TV}

Leave Your Comment (0)
Recent Post Next Post