[Book] Fansa (Revenge) Complete by Dija Aliyu

Fansa

Title: Fansa (Revenge)

Author: Dija Aliyu

Compiler: HED Team

Uploader: HED Team

Category: Fiction

Doc Size: 299KB

Doc Type: TXT

Pub Year: 2022

Description: Sauke cikakken littafin marubuciya Dija Aliyu mai suna "Fansa" / Revenge complete hausa novel a text document. Labarin gaba daya a kan dauka fansa aka tsarashi. Akwai armashi.

Book Teaser: Wasu yan mata nagani su uku,cikin wata black d'in mota tasha tenxac  kiran BMW, biyu a gaba sai d'aya a baya wacce bazata wuce shekara 19 ba fara sol da ita, ta takure wuri d'aya, ga dukkan alamu y'ar aikin suce""

""Wani katafaren gida mansion naga sun shiga, Gidan yana da girma zubi da tsarin gidan kamar na turawa,Wurin parking space suka je sukayi parking,wurin motocine kawai a jere iri da kala, sunkai wurin guda 15 ko wanne plate number na motar an rubuta *ss tafida*""

""Fitowa sukayi d'aya daga cikin yan matan ne, naji ta kira wanan yar budurwan da  ahlam d'auko kayan nan ki fito dasu kikai part d'in mummy,suka wuce suka barta wurin,tsayawa tayi ta kalli yawan kayan sannan taja tsaki, wlh Allah ya shirya ku, ku a rayuwar ku bakuso kuga mutun ya huta ko taya zan iya d'iban wa'annan kayan oho"" 

""kwashe kayan tayi nik'i nik'i tashiga dasu,

 Wani dank'areren palour naga ta shiga,zubi da tsarin falon yayi,komai na falon green nd white ne, Wata dattijuwa nagani zaune wadda bazata wuce 46years ba,zaune ita da wata yar baby suna shan drinks suna kallon tom nd jerry,k'arasowa tayi, ta rissuna ta gaida matar, hajiya ina wuni barka da yamma, yawwa sannu ahlam har kun dawo ina su nabihan suke? 

sun je sashen granny,

ok toh ahlam kiyi ta hakuri kinji nasan aiki yana miki yawa,amma nasa A'i ta samo min wata wadda zata ringa tayaki kinji, girgiza kai tayi alamar eh, yawwa yar albarka toh yanzu je kici abinci,idan kika d'an huta sai kizo kiwa kausar wanka ki gyara mata d'aki, toh kawai tace ta mike ta fita, dakin ta ta shiga tayi wanka tayo alola tafito ta tayar da sallah""

""Hajiya ce zaune a palour ita dasu nabiha, suna lisafa kud'in kayan auren ya fadil, wata yar tsohuwa ce tayi sallama tare da wata yar yarinya da bazata wuce 16years ba suka shigo suka zauna,A'a A'i sai yau tun yaushe nike ta jiranki shiru,

 wlh hajiya d'iyatace ta samu k'aruwa,toh kuma babu mai zama a wurin ta shiyasa kikaji shiru, Allah sarki Allah ya raya tow ya hanya?  Alhmdll,toh masha Allah,yawwa hajiya naji kince ba babba kike so sosai ba, wannan zatayi? ta nuna yarinyar da suka shigo tare, kai anya kuwa wannan zatayi, naga kamar ahlam ma tafita girma gsky bazata iya aikin ba saboda yana da yawa,amma kibar min ita akwai wata friend d'ina da take son yarinya,toh shikenan hajiya bari naje insha Allah ranar Monday za'a kawo miki wata,toh A'i nagode ga wannan ki hau mota ta mik'a mata 5k,a'a hajiya wannan irin d'awainiya haka,toh na gode Allah ya k'ara bud'i ameen ai ae babu komai""

""Mum ce tace yarinya meye sunan ki? Nawal ta fad'a, Wow suna mai dad'i shekarun ki nawa ? 16,wow toh yayi kyau yanzu zansa a kaiki gidan k'awata ki dinga mata aiki,ina zaki zauna ko? kai ta d'aga mata a lamar eh,kallon noor tayi da nabiha ku kaita gidan ambassador binta anjima zan mata waya na sanar da ita,turo baki nabiha tayi dama ita ta tsani ace tayi hurd'a da yan aiki, toh mum driver ya kaita mana, toh banga dama ba ku zaku kaita, turo baki tayi tasa kuka ta haye sama kamar wata yarinya,sakin baki mum tayi tana kallon ta, Allah ya kyauta yarinya kamar wata yar yaye ko kausar baza tayi abun da take ba noor ce tace hmm ai nabiha halin ta sai ita, toh Allah ya shirya ta mum ta fad'i tare da kiran sunan noor tashi ki kira ahlam ta kaita d'akin su kafin a kaita""   

👉 Download Now

👉 You Might Also Like: Fuska Uku Complete by Sameena Aleeyou


Leave Your Comment (0)
Recent Post Next Post