[Book] Sarki Ne Complete Hausa Novel by Khausar M. Hassan

Sarki Ne

Title: Sarki Ne

Author: Khausar M. Hassan

Compiler: HED Team

Uploader: HED Team

Category: Short Story

Doc Size: 60KB

Doc Type: TXT

Pub Year: 2022

Description: Sarauta manya, uhm. Ku sauke tare da karanta cikakken littafin Khausar M. Hassan mai suna "Sarki Ne" complete hausa novel a text document. Ku fa ya ke jira, to me kuke jira? Saukeshi kawai.

Book Teaser: Maza da mata na hango anata shirye2 ko ina na wulga sea inga ana murnah  da annuri, farinciki cike da fuskokinsu, musamman ma mai martabah Sarkin wannan masarautah mai dimbin tarihi da tarin albarka, cikin garin kano,Sarki Ahmd Amin mai matarba sarki na 5 a wannan masarautah, ya kasance matanshi 4, uwar gidah itaceh mai sunah Habibah, sea Aminah itaceh ta 2 sea ta 3 mai sunah Hajaru, sea ta hudu wadda take itaceh amarya kuma karamarsu mai sunah juwaira, mai martabah sarki Ahmd ya kasance mutum mai gsky,da son talakawanshi...

    Gimbiya Hajar itaceh dayah Allah y bawah da namiji a gidan mai sunah Mujeeb, sauran "ya "yan mai martaba kuwah duk matane. Hkan y sanyawah mai matarbah son magajinshi fiye da komai a duniyah, baya son nisah dashi, kuma hakan y qara kaunah mai tsanani tsakaninshi da itah, wannan kenan.

 Mai martabah nagani zaune tare da fadawanshi, Kallo dayah zakayi masah kagane yana cikin farinciki, tabbas wannan baya rasah nasaba da dawowar yarima Mujeeb.. 

    Wani na hango wanda ake kirah da sarkin fadah, yanayiwah mai martabah magana kasa2 a kunneyh, Mai martabah yaceh "To mazah a tashi a taho da Mujeeb dan ynxn hka jirginsu ya iso, Babu jirah mutanen fadar mazah da matah suka rankayah zuwa airport, Nima dea kausar ba'a barni a baya bah na saka hijab Dinah da takalminah muka kama hanya cikin tawagar ayarin gidan sarki, muka nupieyh airport.

Muna isah, aka dakatah, kasancewar jirgi na sauka, jirgin na gama sauka, aka bude kopah mutane suka fara sakkowah, sai da aka jima tukunnah na hango wasu fararen idanuwah, masu kyau masu girmah, sea girar idanunshi wadda take baqa Zara_zara ,gashin kanshi kuwah bakieyh ne wuliq sea shiekieyh yakeyi, hancinshi dogone, bakinshi madaidaciyh ne,gashi pink, yanada fadin kirji da tsaye gashi fari kaman balarabe, kai Masha'allah gsky ya hadu, sanye yake a cikin English wears, rigah jah wando black, takalminshi Thom's jajayeyh, yana taku guda2,ana ganinshi aka fara busar gidan Sarautah,da ganin hka naceh wannan shine yarima Mujeeb...

        Busah aka cigaba dayi har ya sakko daga jirgin cikin Murmushi da kasaitah y iso,fadawa suka Farah "Allah y taimaki yarima dan sarki jikan sarki, Allah y teamaki yarima watarana SARKI NE!" hka suka dingah cewah inda na qara gyara tsayuwatah domin ingah Mea zea faru.

   Motah aka bude mushi y shigaha a gidan baya,Muma muka komah tamu mortar aka lulah sea gidan mai martabah, muna isa gate na farko sauran fadawan dake gidan suka dau busah, hakan ya tabbatarwa da jama'ar gidan lallai yarima Mujeeb y dawo, a hka har muka isah dea2 kopar fadar mai martaba, muna isah aka budewa yarima Mujeeb motah y fitoh.

    Waye Mujeeb?

Mujeeb Ahmd Amin, Magaji dayah, daya rage a wannan masarautah,yarima kenan mai jiran gado,sunan mahaipiyarsa hajaru itaceh ta 3 a wannan masarautah, Mujeeb y kasance mutum ne mai tsananin nuna karfin mulki da iko da nuna isah wurin nuna qasaitah kuwah badaga baya bah. Mujeeb yana da ilimin Arabic sosai dan kuwah y haddace Qur'ani,a bangaren boko kuwah y hada masters dinshi a Business administration, Mujeeb baya shaye2 sea dea akuy Neman matah, bashidah yawan pitah,baida frnds dayawah in ba "yan "yan mulki bah sea kuma na Sarautah,kwata2 baya Hulda da talaka,huldarsah da talaka mai zea bashi amma Sam baya shan innuwah daya da talaka. Wannan kenan. Shekarunsah bazasu  Wuce 30_32 bah.

                ***** 

Yana fitowah fadawah aka rufa masah baya, aka fara gyara kimtsieyh da kyau,har muka isah a cikin fadar indah yarimah Mujeeb ya cire takalminshi y zaunah gefe ya gaidah mai martabah cikin girmamawah,fadawah aka dau amshi "Sarki y amsah" sarki y samaka Albarka" mai martabah yay wa Sarkin gidah umarni da a fara walimar da aka shirya hka kuwah akayi nan take aka fara walimah, anci ansha kuma anyi addu'ah, har na tsawon wani lokaci,tukkuna mai martaba yace da yarimah ya tashi ya shigah ciki hka kuwah akayi kai tsaye ya wuce gidan tare da rakiyar wasu daga cikin fadawan wannan Masarautah. Nima dea binsu nai a bayah,domin ingah kuma ina yarima zea tafiyh,kai tsaye dakin Mum dinshi y nufah, yana isah jekadiyah ta fara zabgah kirari, hannu ya daga matah wanda hkan y dakatar da itah. Kai tsaye y zarceyh gurin Mum dinshi, Har qasah y dukah y gaishetah cikin girmamawah, amsawah tai tare da cewar "Mujeeb Allah y yay maka albarka, Allah y shiryakah" jekadiyah ta amsah da "Amin gimbiya " yarimah godiyah yake. A hka sukayi sallama.

Daga nan kuma Mujeeb kai tsaye dakinshi ya nufah,wanka yay y chanzah kayanshi ya shafa turare, ya kwantah kan gado y suma kallon dakin dayake ciki yana tunani, ringing din wayarahi ne y dawo dashi daga cikin tunanin daya shigayi, dauka yay yaceh "hello" babu ko tmby wannan muryar macece, Yarima yaceh "A ina zan ganki? Am eager wlh" Murmushi tai tukunnah taceh "ai ni am always available yanda kasan network din MTN" Murmushi yarima yay tukunnah yaceh yau da dare zaki ganni karfeyh 8pm, so I need ur full address,nan take kuwah ta bashi address din, yarima bai qara cewa komai bah sea ya kashe wayar..

   Hka kuwah akayi, karfeyh 8pm dea2 na bugawa yarimah y kimtsah y shirya tsaf, cikin qananan kayah, yayi kyau sea kamshi yake zubawah, dakinshi y kulle, tukunnah y dau key din motarshi wadda take kyautah ce daga gwamnan jihar kano ya aiko a bashi, kai tsaye fadar mai martaba y nufah, sallama yay fadawa suka amsah, mai martaba yay masu alama cewa dasu tafiyh, su barshi da yarimah,hka kuwah akayi suna fitah yarima Mujeeb ya gyara zamanshi yaceh "Allah y taimaki mai martaba ran sarki y dadeyh,ina Neman izini zan dan fitah in gana da jama'ah" mai martaba y kalle yarima Mujeeb yaceh "Mujeeb ynxn zaka tafiyh? Mujeeb y sadda kanshi qasa yaceh "eh mai martaba ynxn in shaa Allah amma a cikin ikonka" mai martaba yaceh "Allah y tsare amma ba kai daya zaka fitah bako? Mujeeb yaceh "Ranka ya dade ai ba jimawah zanyi bah" mai martaba yaceh "To a dawo lpy a kula dea da mutuncin Masarautah,Mujeeb y amsah da in shaa Allah" a hka sukayi sallama indah Mujeeb ya fitoh y kama hanyah zuwah gidansu Teenahluv .

Wacece Teenaluv? Asalin sunantah Fatyma Musah,Yar asalin Yola ce, amma anfi sanintah da Teenaluv, ta kasance yarinyace kamila Yar arziki irin albarka, mai tarbiyya ceh, amma hali na rayuwah yasah qaddara ta fadamatah indah wani saurayintah yay matah ciki, iyayentah suka koretah daga gidah,duk irin tsananin biyayya da tarbiyya da take dashi basu lura da cewar wannan qaddara nebah, bayan sun koretah daga gidan tana tafiyah machine y kadetah, cikin dake jikintah y zube ta samu rauni sosai, wanda y kadetah y gudu y bartah, wani ne ma y gantah a wannan hali ya kaitah asibiti, bayan ta ji sauki ta halbo daga Yola zuwah kano..

   Sun hadu da yarima Mujeeb ne a whtsapp, tun yana UK, nan takeyh dataga pic dinshi a dp dinshi ta rude kanshi tama Deana kula kowah in ba shibah,dama ita chan bata kula tsofaffiyh ko kuma matasah, indea kana da kyau da kudi to kai natah ne.. Wannan kenan..

 Yana isah dea2 address din databashi, ya tsaya yay parking motarshi ya fitoh, yana fitowah yaji wata siririyar murya a gefen wani gidah,tana cewah "shin ko kinsan cewah aikatah zinah babban laipiene? Allah ma yaceh kada mu kusance zinah, sabodah hka Allah yaceh "Muyi aure" kinga aure da kike gani Babban kadara ne ga yan Adam shin baki lurabah da cewar a cikin kowanne jinsi na haliitar duniyah Allah yayi maceh bah kuma yayi namiji bah?  yarima Mujeeb dake gefe,tsaye yay sabodah dadin muryar dayakeji, matsowah yafarayi sea yaji an riqa masah hannu, kodah y juyu bama tmbya teenah ceh Murmushi tai masah, shima y mayar matah, bai jirah komai bah yaceh "teenah wacchan yarinyar fah? Teena ta yatsine fuska tace wacce daga cike? Yarima Mujeeb yaceh "wannan mai milk din hijab" teenah taceh dama nasan sea itah to sunantah Hamna,tana cewa hka taja hannun Mujeeb suka shigah cikin wani gidah dake nan kusah danasu hamna, wani daki ta dosah dashi, suna shigah ta mayar da kopar ta kulle ta juyu ta kalle Mujeeb, ta fara kissing dinshi, tana shafar wuyanshi, nan take shima yfara mayar mata da martani, sun shagala sosai har ta kaisu kan gadontah, yana kokarin cire kayan jikintah muryar hamna ta dawo masah a zuciya "kinsan cewa aikatah zinah babban laipine? Allah ma yaceh kada mu kusanceh zinah" nan take yarima Mujeeb yaji wani karfeyh a cikin zuciyarshi ji yake kamar an masah gizo a kunneh, tashi yay ya nupieyh door din dakin, da hanzari teenah ta tareshi, taceh lapiyah?,yarima Mujeeb yaceh lpy bani hanya in wuceh.

{getButton} $icon={download} $text={Download Book}

Leave Your Comment (0)
Recent Post Next Post