[Book] Tubabbiya Complete by Asma Baffa

Tubabbiya

Title: Tubabbiya

Author: Asma Baffa

Compiler: HED Team

Uploader: HED Team

Category: Love Story

Doc Size: 438KB

Doc Type: TXT

Pub Year: 2022

Description: Ku sauke tare da daukar cikakken littafin marubuciya Asma Baffa mai suna "Tubabbiya" complete hausa novel a text document daga shafin nan namu. Labarin kam a kan kiristar da ta koma musulunci ne ga dukkan alamu. 

Book Teaser: Zamfara state Cikin kauyen Nahuce, Dattijuwa ce Kyakyawar gaske Fara tas da ita baza ta wuce 40yrs ba tana zaune cikin Dan sakarkarin gidansu cikin wata jemammiyar atamfarta, cikin lalatacciyar Hausarta wacce tayi Kama data Igbo can kudu ta Fara kiran suna da karfi tana Khadija...Khadija baza ki  Bari ba,wannan wanne iskanshi ne wannan Abu naka,ke ko yaushe burinka ka tafi neman Kudi,Kwangilar banza kwangilar wofi, baka da ko sisi naka,Abinshi da kyar muke samu muci Instead of u muyi Sana'a mu samu kudin rufin Asiri Amma ke Sha Sha Sha kice kudi kika nema kiyi da yawa Haka,a kauyen Nan da muka dawo ga Yara suna zuwa gona suyi grass ko Firewood su siyar su Samu kudi Amma kinki,kece babba kece babbar banza,Ga Babanku ya rasu dangi Basu kula damu,Ki nutsu mu samu mu tsira da mutuncinmu kinki ke Dole kudi me yawa kike bukata ba Kya son motsa jikinki. 

Wacce aka Kira da Khadija ta turo Dan kyawawan lips dinta jajaye dasu tace yanzu Mama duk kokarin da nake ba Kya gani kullum fa a Rana nake yini Dan kawai na samo Mana na abinci ya kike so nayi,Nace da ke mu koma birni kinki,idan a birni ne Dole zamu samu aikin yi,ke Mama kamar Baki waye ba,kamar bamu zauna a Kudu ba Anambra state fa cikin birni muka taso Amma Mama ke so kike ayi ta aikin Wahala,wani aiki ne a kauyen Arewa in Banda na gona etc,Yanzu ki kwantar da hankalinki Mama na hada Yara kartai manya Almajirai Wanda Zan dinga samun Kwangilar aikin Gona sai na tafi da yarana suyi aikin Noman a biya mu kudi na cire nawa na biyasu kudin aikinsu,kudi za a samu Mama daga Nan har birni sai mu koma ko ya kika ce? Mama ta kalleta kawai tace Khadija ba dai surutu ba,Yanzu Taya manyan kartai zasu saurareki kina Yar 16yrs jibeki fa ki Kuma ba wani jikin girma ne dake ba sai iyayi da giggiwa,Murmushin da Khadija tayi har Dimple dinta suka loba.

Tace Mama Mantawa kike da wace Ni,Dan kawai kina ganina kullum a araha,Baki San Nan wa Kika Haifa ba,maybe Matar shugaban kasa kike tare da ita,Baki sani ba ko Matar Gomna ce ma kawai kiyi Addua Mama.

   Dariya Mama ta saki ba shiri tace to Allah ya taimaka Khadija,yanzu je kiyi sallah kizo Kiyi aikin gidan Nan.

    Ba musu ta dauki buta tayi Alwala tare da gabatar da Sallar la'asar tana Gama Azkhar ta fito daga rubabben dakinsu ta Fara share share da sauran ayyuka,Wurin 5pm sai ga Maryam wacce suke ce Mata Merry tare da kannensu Ihsan da Ahmad sun dawo daga Islamiyya suna Hey Sister Hey Mama suka wuce ciki tare da Tube Uniform dinsu suka fito wurin Mama dake hada Jallof din Taliya,Khadija data fito daga wanka kenan tace Merry How far? a dey wooo sister,a done tired finished, Go and fresh up jooo cewar Mama wacce ta tsege gogoro irin na manyan Matan Kudu.

👉 Download Now

👉 You Might Also Like: A Dalilina Complete by Asma B. Aliyu

Leave Your Comment (0)
Recent Post Next Post