Mahaifin Jarumin Finafinan Hausa, Mudassir Haladu Ya Rasu

Allah Ya yi wa Malam Sharu Haladu mahaifin jarumi Mudassir Haladu barkeke rasuwa wanda tuni anyi janaizarsa a safiyar yau Lahadi.

Muna Addu'ar Allah Ya jikan sa Ya gafarta masa kurakuransa Ya sa Aljanna ce makomarsa. Idan tamu ta zo Allah Ya sa mu cika da kyau da imani.

Allah kuma ya basu hakuri da dangana. Ameen.{getButton} $text={TELEGRAM CHANNEL}{getButton} $text={WHATSAPP GROUP}{getButton} $text={HAUSAEDOWN TV}

Leave Your Comment (0)
Recent Post Next Post