[Music] Ahmad M. Sadiq - Wakar Ta'aziyyar Mustapha Waye

Ahmad Sadiq

Song Title: Wakar Ta'aziyyar Mustapha Waye

Singer: Ahmad M. Sadiq

Album: Single

Producer: Ahmad M. Sadiq

Song Size: 15.55MB

File Type: Mp3

Release Year: 2022

Song Description: Mawakin shararriyar wakar nan ta Izzar So, ya yi sabuwar waka ta ta'aziyyar Mustapha Waye, daraktan shirin fim din Izzar So. Za ku iya sauketa a mp3 yanzu.

Mustapha Waye kamar yadda 'yan 'uwansa masu shirya finafinai suka bayyana; masoyin manzon Allah ne kwarai da gaske. Hakan ya sa kowa ke jimamin rasuwarsa.

{getButton} $icon={download} $text={Download Mp3}


Leave Your Comment (0)
Recent Post Next Post