[Music] Auta MG Boy - Mai Farin Jini

Mai Farin Jini

Song Title: Farin Jini

Singer: Auta MG Boy

Album: Single

Producer: Auta MG Boy

Song Size: 6.43MB

File Type: Mp3

Release Year: 2022

Song Description: Ina daukacin masoyan shahararren mawakin Hausar nan, Auta MG Boy? Ku sauke sabuwar wakarsa mai taken "Farin Jini" mp3 download. Hakika wakar kam ta soyayya ce.

Ga Kadan Daga Baitukan Wakar:

_Soyayyace yau ta hadamu

_Ka riken kauna shine silarmu

_Ba zan so ba, a ce an rabamu

_Ina kishinka so ya saka wujilamu

_Fadan sirrinki kuma za na ajeshi

Duba da yadda aka ratattaba kafiya ita kafiya a wannan wakar, da yadda baitukan su ka yi daidai da kidan wakar, tabbas za ta yi dadi. Ku sauketa.

{getButton} $icon={download} $text={Download Mp3}

Leave Your Comment (0)
Recent Post Next Post