[Music] Garzali Miko - Kaunarki Nake

Kaunarki Nake

Mawakin Hausa, Garzali Miko, mai wakar Sama Lulaye, ya saki sabuwar wakarsa ta soyayya. Allah sarki, kaunarki nake sunan wakar.

Ku sauke sabuwar wakar mawaki Garzali Miko mai taken "Kaunarki Nake" mp3 download. Za ku iya daukarta daga shafin nan namu yanzu cikin sauki.

Kauna mai dadi, to a wannan waka Garzali fa bala'in kaunarta yake, saboda haka sai ku hanzarta yin download dinta.

{getButton} $icon={download} $text={Download Mp3}

Leave Your Comment (0)
Recent Post Next Post