[Music] Garzali Miko - Zata Kasheni

Zata Kasheni

Mawakin Ayye Sama Lulaye, Garzali Miko, ya saki sabuwar wakarsa mai taken "Zata Kasheni" mp3 download. Za ku iya daukarta domin wakar kam ba adawa ta yi armashi.

To, ina masoya 'yan amanar Garzali? Ku saike wannan wakar tashi yanzu.

Akwai baituka masu matukar dadi a cikin wannan waka ta Garzali Miko, sai ma kun jita tukunna.

{getButton} $icon={download} $text={Download Book}{getButton} $text={TELEGRAM CHANNEL}{getButton} $text={WHATSAPP GROUP}{getButton} $text={HAUSAEDOWN TV}

Leave Your Comment (0)
Recent Post Next Post