[Music] Naziru Sarkin Waka - Katin Zabena Mp3 Download

Katin Zabena

Song Title: Katin Zabena

Singer: Naziru Sarkin Waka

Album: Single

Producer: Naziru Sarkin Waka

Song Size: 4.0MB

File Type: Mp3

Release Year: 2022

Song Description: Ku sauke sabuwar wakar Sarkin Wakar San Kano, Naziru, mai taken "Katin Zabe Na" mp3 Download. A cikin wakar ya zayyano amfanin katin zabe ga daukacin al'umma a zabe mai zuwa.

Kuma gaskiyarsa, katin zabe ba karamin abu ne mai amfani ba ga dukkanin wani dan kasar Najeriya, ya fito ya zabi wanda ya ke so, ya kauda yayan kande.

Za ku iya sauke wannan waka ta Naziru yanzu daga shafinmu

👉 Download Now (Mp3)

👉 You Might Also Like: Naziru Sarkin Waka - Katin Zabe Na Mp3 Download{getButton} $text={TELEGRAM CHANNEL}{getButton} $text={WHATSAPP GROUP}{getButton} $text={HAUSAEDOWN TV}

Leave Your Comment (0)
Recent Post Next Post