[Music] Sani Ahmad - Amshi Kalamaina

Amshi Kalamaina

Song Title: Amshi Kalamaina

Singer: Sani Ahmad

Album: Single

Producer: Sani Ahmad

Song Size: 2.9MB

File Type: Mp3

Release Year: 2022

Song Description: Jiya jiyan nan mawakin Hausa, Sani Ahmad ya saki sabuwar wakarsa mai taken "Mashi Kalamaina" hakika wakar kam ta amsa sunanta. Za ku iya daukar mp3 na wakar yanzu.

Ga Kadan Daga Baitukan Wakar:

_Amshi kalamaina ajemin kin zama sashin zuciya.

_Wanda ya ce to sai mun rabe to za ya ga tashin hankali.

_Ina kaunarka kwarai har zuciya.

_Eh tun haduwar farko da ke kan so na ce na sallama.

_Ba wata bayan ke da zana yi wa yabo in kanbama.

Ina masoya wakokin Sani Ahmad? Ku sauke wannan wakar tasa daga shafinmu yanzu.

{getButton} $icon={download} $text={Download Mp3}

You Might Also Like: Sani Ahmad - Da Kauna Na Fito Mp3 Download


Leave Your Comment (0)
Recent Post Next Post