[Music] Umar MB - Abin Kauna ft. Hairat Abdullahi

Abin Kauna

Song Title: Abin Kauna

Singer: Umar MB, Hairat Abdullahi

Album: Single

Producer: Umar MB

Song Size: 3.7MB

File Type: Mp3

Release Year: 2022

Song Description: Matashin mawakin Hausar nan, Umar MB, ya saki sabuwar wakarsa mai taken "Abin Kauna" a ciki ya yi featuring na mawakiya Hairat Abdullahi. Ku sauke wakar ku sarareta domin kunnenku ya jiye muku abinda ke ciki

Ga Kadaenn Daga Baitukan Wakar:

_Ina da masoyi

_A kanshi zan bata lokacina bani shayi

_In bashi sirri ko za ya tona

_Ne yaye kuncin da ke a raina....

Za ku iya sauke wannan waka zuwa kan na'urorinku cikin sauki daga wannan shafi. A sha sauraro lafiya

{getButton} $icon={download} $text={Download Mp3}

You Might Also Like: Umar MB - Na Ladidi Mp3 Download

Leave Your Comment (0)
Recent Post Next Post