[Music] Umar MB - Na Ladidi Mp3 Download

Umar MB

Song Title: Na Ladidi

Singer: Umar MB

Album: Single

Producer: Umar MB

Song Size: 6.60MB

File Type: Mp3

Release Year: 2022

Song Description: Matashin mawakin Hausa, Umar MB ya saki sabuwar wakarsa mai taken "Na Ladidi" mp3 download. Wakar dai ba za ta wuce akan soyayya ba kamar yadda aka saba.

Ga Kadan Daga Baitukan Wakar:

_Tun da kin ga ina kaunarki Ladidi

_A duniya kece nake kallo

_Zan yi komai a kanki duba Ladidi

_Ba ni ja baya duk wuya kinji Ladidi

_La la, na  ga kuna shirin ku sakani a rudani........

To, gaskiya wakar kam ba adawa ta matukar yi, sai ma kun sauketa kun saurareta tukunna. Ku sauke wakar nan yanzu wacce Umar MB ya rerata.

👉 Download Now (Mp3)

👉 You Might Also Like: Umar MB - Hoto Mp3 Download{getButton} $text={TELEGRAM CHANNEL}{getButton} $text={WHATSAPP GROUP}{getButton} $text={HAUSAEDOWN TV}

Leave Your Comment (0)
Recent Post Next Post