[Video] Garzali Miko - Ke Daya Ce ft. Rashida Niger

Ke Daya Ce

Mawakin Hausa, Garzali miko ya saki bidiyon sabuwa wakarsa mai taken "Ke Daya Ce" wadda ya yi bidiyonta da Rashida Niger.

Muna da yakinin za ku ji dadin kallon bidiyon wannan waka shi yasa muka kawo muku ita. Za ku iya kallonta a tashar youtube

Kalli bidiyon wakar a YouTube:

Leave Your Comment (0)
Recent Post Next Post