[Series] Izzar So Episode 90 HD Video Download

Izzar So

Kalli cikakken shirin nan mai dogon zango na Izzar So episode na 90 wanda tashar Bakori TV ta saba kawo muku. Ko-da-ya-ke daraktan wannan shiri ya rigamu gidan gaskiya.

In ba mu manta ba, jarumi Lawan Ahmad shi ne ya ke fitowa a role din Umar Hashim, sai sauran maza da mata jarumai.

Shirin Izzar So fitaccen shirin ne wanda mutane da dama ke kallonsa a fadin nahiyar Afirika. Tabbas shirin zakaran gwajin dafi ne domkn kuwa al'umma na sonshi da mararinsa.

Kalli Bidiyon a tashar Youtube:

Ga wanda bai samu damar kallon episode din da ya gabata ba, wato Episode 89, sai ka garzaya ya kalleshi.

Kada ku manta, ku cigaba da ziyartar wannan shafi domin cigaba da samun updates a kan shirin Izzar So{getButton} $text={TELEGRAM CHANNEL}{getButton} $text={WHATSAPP GROUP}{getButton} $text={HAUSAEDOWN TV}

Leave Your Comment (0)
Recent Post Next Post