😢 Wata Amarya ta Rasu Saura Kwanaki 15 Daurin Aurenta

Allah ya karbi ran wata amarya kwanaki kadan gabanin daura aurenta da angonta. Labarin nan, shafin HausaLoaded ne ya ruwaito shi.

Kamar yadda rahotanni suka bayyana, wannan amarya ta rasu saura kwanaki goma sha biyar daurin aurenta.

Amaryar mai suna Rukayya Ibrahim Toro, haifaffiyar jihar Bauchi, ta rasu yau 29 ga watan Julay, inda ya rage kwanaki kadan aurenta.

Kalli hotunan amaryar;


Daukacin shafin HausaeDown, na taya iyalan wannan mamaciya alhini, kazalika muna addu’ar Allah (S.W.T) ya jikanta da rahama, ya gafarta mata.

Leave Your Comment (0)
Recent Post Next Post