[Book] Abar So Complete Hausa Novel by Nafisat Ma'aruf Shehu

Abar So

Title: Abar So

Author: Nafisat Ma'aruf Shehu

Category: Love Story

Doc Size: 201KB

Doc Type: TXT

Pub Year: 2022

Description: Sauke cikakken littafin marubuciya Nafisat Ma'aruf Shehu mai suna "Abar So" complete hausa novel muka kawo muku. A text document, pdf, docx ko epub. Za ku iya daukarsa.

Book Teaser: Zaune take akan turmi takurawa wani waje Ido ko miye  take kallo oho. Saiga  wata  kyakyawar  Mata wacce akalla baxata wuce shekaru 27 bah aduniya tafito daga wani daki,sai ta kalli wannan budurwan dake zaune ido , bata ankara bah saitaji kwalla nashirin zubowa daga idannunta inda sabo yaci ace ta saba sbd  yanxu kusan wata 3 kenan tunda ta farfado daga coman wata 6 take wannan yanayin. 

"Allah sarki  *ABAR SO*"

Shine abinda tafada, cikin seconds dabai wuce 9 bah ta karasa wajen ta dafa kafardarta, ko bata juyo bah tasan mutum dayace zata tabata, kawai saita sauke ajiyar zuciya tareda mayarda dubanta zuwaga wannan matan. Wow kunsan miye nagani kuwa? Aradu budurwan kyakyawar karshece  dukda bafara tatas dinnan Amma harta zarta wasu kyau kuma bah normal eyes bace daita bah ,anime eyes  takeda Wanda suke daukeda zarazaran lashes, bakinta Mai shape din heart Kuma colour pink neh sosai  siririn hanci neh daita hmmm. .....bar dai in barku haka. Matance tace Mata

"Babynmu abincinki fah xai huce "

Ga mamakina kawai naga budurwan ta gyada kai ,is she mute? Sine abinda na tambaye kaina hmmm....... kawai naga tamike tafara tafiya nikam ai sanda biron hannuna yakusan faduwa lokacinda nakalli yanayin Dirin da Allah yabata bangama tsinkewa bah sai danaga yanayin tafiyanta  bb abinda bai girgixa ajikinta kuma tafiyan cikin nutsuwa da daukar hankali. ........ tana shiga kitchen din saita dauko abincin bataci fiyeda cokala 5 bah tarufe sauran, sannan tashige inda nake kyautata zaton dakin ta neh ..........

Hango  Wani handsome saurayi nayi kwance akan gado sai juye juye yakeyi daga Shi sai yar boxers ko riga baida saina hango wata matashiyar mace wacce akalla baxata wuce shekaru 25 bah aduniya tafito daure da towel daidai rabin cinyarta , hannunta daya kuma rikeda wani tana goge gashin kanta dashi ,kawai naga tanufi kan gado inda wannan saurayin yake ,sai tace

"Haba love wannan wacce irin rayuwace, ni Allah nafara gajiya yanxu fah if am not mistaking 5 rounds mukayi amma wai haryanxu baka samu nutsuwanda yakamata bah , nidai gaskiya we have to go to the hospital 4 check up  cos bamu sani bah ko Wani cutance dakai bamu sani bah kaxo ka cuceni abanxa sbd gaskiya ni ban shirya mutuwa yanxu bah inhar kai rayuwar ta ishe ka, ka mutu kai  kadai cos I still have some important things to do in life,  I still want mah lyf ". 

Tinda tafara magana yake kallonta da weak black eyes nashi yana mamakin halayenta yanxu kusan 3 yrs kenan da aurensu  bai taba samu cikakiyar nutsuwa daita  Amma shine take neman gasa Mai magana 

" Haba kursum ina soyayyar dakikace kinamun ni Allah haryanxu  ban yadda kinasona bah"  yafada cikin sanyin murya

"Ai daman nasan haka xakace  jarababbe kawai "tafada tareda barin dakin tana Jan tsaki. .....

        *WAYE KURSUM......*

Ummul kursum Muhammad Lawal ya'ce tilo ga Alhaji Muhammad Lawal ,bata taso taga mamanta bah wato Hajiya muneera wacce sukayi auren soyayya da mijin ta . Alhaji Muhammad yaso muneera kaman ranshi  amma bayan haihuwar kursum da wata biyu Allah ya amshi ranta,lokacin da labarin mutuwan Hajiya yariske Alhaji suma neh kawai baiyi bah cos ya girgixa ainun sbd bakaramin soyake matabah  

Daga wannan lokacin rainon kursum yakoma wajen yayar mamanta Mai suna  Halima  wacce takeda yara uku Kuma dukkansu maza ne wato *ABDULRASHEED,AL AMIN sai auta ABDULKADIR*

Hajiya Halima (mami) ita ta sangarta kursum  duk abinda tayi bata taba ganin laifinta

Kursum tatasoda son yayanta AL AMIN (amin) shiyasa tuntana jss3 takudurta aniyan auranshi Kuma saigashi Allah yabata sa'a . Kursum batada mutunci ko kadan gakuma rashin iya tauna lafazi shiyasa suke yawan samun matsala da amin (mijinta). Gashi babu abinda taiya in Banda fashion  , farace tas Kaman kataba jini yafito Kuma bata cika tsayi bah. 

Kursum nada kawaye da dama Wanda sukayi karatu tare a Turkey Kuma su suka Kara bata kursum,tabbas tanada tsabta Amma najiki daman burinta biyu neh,nafarko shine auren Amin Wanda yacika, nabiyu Kuma tanason tazama runway model Amma haryanxu baicika bah gashi frndz nata yawancin sunfara . Kursum tanada mugun kishi cos tsani tagawata mace awajen mijin ta.

*BACK TO LABARI ......*

Lumshe idonshi yayi cikeda jin haushin maganganunta. Can kawai ya saki Wani tsadadden murmushi hadeda shafa sumar kanshi ,bakomai yake tunowa bah sai  ABAR SOn shi  Wanda yahadu da ita shekaru hudun dasuka wuce ,bazaitaba mantawa da yadda komai ya faru bah .............

Zaune yake acikin jirgi mai seaters 3 ajere tawajen window,saiga wasu kyawawan yara Wanda Akalla baxasu wuce shekaru 13 bah aduniya, tabayanshi yajiance

" take care of urselfs " 

saiga wata tazauna awajen edge seater  dayar Kuma ta tsaya akanshi  harda zaifara Mata fada  sbd Shi baya son Ana Mishi tsaye akai Amma abinda idonshi yagane Mishi neh yasa Shi samun kanshi da dagowa yakalleta wato yatsun kafarta Wanda suka sha Jan lalle ,tabbas yatsun Sun tafi dashi cos sunyi Mishi mugun kyau Kaman ya sakasasu abaki yadinga tsotsa .....lol.

Yana dagowa kuwa yadaskare awajen 

"sarki ya tabbata ga Allah" shine abinda yake fadi azuciyarshi

. Ganin da tayi yakura Mata ido neh yakara tunzirata , buga sit dinda yazauna tayi ahankali cikin sanyayyar murya tafurta"my sit" tafada Kaman bata son magana ,dariya neh ya subuce Mai ganin yadda bakinta ke motsawa , ganin yana Mata dariya neh yasa ranta dake suya konewa... cikeda bacin rai  tajuya wajen dayan wacce ke kallonsu Kaman tv . 

" kinga abinda kika jawomin koh NAFHI sanda nace miki muyi sauri kikace saikin sha ice cream gashi kinsa an zauna min awajen window sit  nagama gane bakyasona cos  koda yaushe sai an zauna min a inda nakeso " shine abinda tafada lokacinda tazauna agefenshi hade da kife kanta  a cinya  tareda fashewa da dakuka Mai tsuma rai saikace an daketa , shikam mamaki neh yakamashi

" akan nazauna awajen window sit kike kuka ?"

Yatambayeta  sai kawai tasinci kanta da dagowa ta Kuma balla Mai harara da amine eyes nata Wanda ke sheki sbd hawayenda yake diga , Kara kifa kanta tayi ta cigaba da kukan , saiyakara cewan

" toh tashu kizauna a window sit din" 

yafada tareda daura hannunshi a kafadarta ,bige hannun Shi tayi hade da bude karamin mouth nata dakyar tafurta

" take this filthy hand of yhurs from my  shoulder " 

Mamaki neh yakamashi cos Shi ko one touch yamaka saikaso yakara  amma wannan yar yarinya da yasan zai iya Haifanta ke neman gaya Mai magana .

Amma saiyaga Kaman yayi laifi sbd dariyan dayamata neh yasata kuka  saiyaji gabadaya bai ji Dadi bah ....hhhh baisan haka yanayinta yake bah.

Baifi minti 10 da wannan tunanin bah ya tsinkayo muryan Wanda aka kira da  NAFHI  tayi magana ,cikin sanyi,n murya take fadin

" am sorry on her behalf  nasan inta huce xata baka hakuri dakanta", 

murmusawa yayi saiyace..............

{getButton} $icon={download} $text={Download Book}

Leave Your Comment (0)
Recent Post Next Post