[Book] Aisha Lovely Complete by Meenat Sokoto

Aisha Lovely

Title: Aisha Lovely

Author: Meenat Sokoto

Compiler: HED Team

Uploader: Zugson

Category: Love Story

Doc Size: 76KB

Doc Type: TXT

Pub Year: 2021

Description: Sauke littafin marubuciya Meenat mai suna "Aisha Lovely" complete hausa novel a text document kamar yadda aka saba. Za ku iya daukarsa yanzu cikin sauki.

Book Teaser: Motarsu na tsayawa,tayi tsalle t fado,tashiga cikin gida tana mai kwalawa mummy kira,mummy dake zaune falo ta tareta d murmushi tana fadin waya tabamin lovelyna,tafada jikinta cikin shagwaba tace mummy ice cream zansha,inaso akaini zoo,ko park,mummy kuma inason chocolate,mummy t girgizakai,murmushinta y kara fadada tace kai yar lelena duk wadannan abubuwan da kika lisafa wazai siyo maki,kinsanfa dazu kafin ki fata kin shanye ice cream dinki,chocolate dashi kika tafi skull,mummy allah ni yaya nakeso y kaini,kinsanfa halin yayan naki,takara turo baki tace ai mummy idan kika yi mashi mgn zaije,bazan jeba,waike lovely wace irin yarinyace,tajiyo muryar yayan nata,bashiri t mike saida takai kofar dakinta tajiyo cikin sigar rashin mutunci tace allah mummy saiya kaini,kuma saiya siyamin,gara tun yanzu kasaka ranka a inuwa,ganin yayo wurinta tayi saurin shigewa daki tana dariya,y girgiza yayi hanyar dakinshi murmushi dauke a fuskarshi,tana shiga t nufi hanyar toilet tayi wanka ksna tayi salla,bayan t kammala t bude world roof,saikuma t rufe,tadauko wayarta t fada kan gado t fara game,abinka d barawo batasan lokacinda yayi awon gaba d itaba,ringing din wayarya y tadata,cikin magagin bacci t daga daga dayan bangaren akace,lovely na baki fitoba,kuma kinsan lokacin girki yayi,mummy wlh yaya zai dakeni,kinsanfa rashin kunyarda nayi mashi,kinga fito bayanan,yana dakinsa,oke mum,takalli agogonda ke dakin tace oh my God,cikin sauri tamike,t fada toilet,agurguje tayi wanka t dauro alwala,t natsu tayi salla,t bude ma'ajiyar kayanta t fitoda mini sket,sai yar rigarta arm less iya cibiya,tashafa yar powder d lip gloss,t juya gefen takalmi tsanya kalar kayanta wato pink,hartakai bakin kofa t juyo da sauri t fesa turare,tana fita mummy n fitowa,kai masha Allah lovely na kinyi kyau,ta romgumeta tace tnks my lovely mum,ahaka suka kama hanyar kitchen,mum tace yau kuma mi ginbiyata keson taci? Ehmmm mummyna kenan yau kije daki ki huta nika dai zanyi girkin,lalalala aa lovely kibari dai muyi tare,cikin shagwaba tace allah mum mikadai zandingayi daga yau,to shikenan hartakai bakin kofa t juyo lovely na ki kula d kanki kinji,insha allah my mama,frizer t bude t fitarda kaji guda biyu,nama d kayan ciki,cikin wani dan kwando,gas t kunna t dora shinkafar kwa kwa,tayi peper chicken,peper soup din kayan ciki,sai tayo using d nama t hada stew,bayan t kammala d zuzzuba cikin wormer's,t gera kan dinning table,tana cikin clearing din kitchen aka fara kiraye kirayen sallar magrib cikin sauri t kammala,tafice daki,tayi wanka ta shirya cikin english wears riga d sket,tayi sallah,kana t jawu qur'aninta,saida akayi sallar isa tayi kana t fito,kaitsaye dakin mum t nufa,t shiga d sallama.

Ta shiga d sallama,t zauna kusa d  mummy har ta kammala suka shafa tare,tana murmushi tace mum barka d wuni,itama murmushin tayi tare d jawota jikinta tace sannunki d aiki my little princess,mum food is ready,oke muje,saida sukakai bakin daining table mum tace kingayawa yayanki,aa, mummy wallahi dukana zaiyi,mum t girgiza kai kana tace lovely b abinda zaiyi maki,jeki ki gaya mashi,ahankali t tura kafar hadi d yin sallama,sai d ta maimaita kusan sau uku gana hudu yayi firgigit y tashi hadi da boye photon ta karkashin pilo,wanda y kasance akoda yaushe manne a kirjinsa,kai yaya wannan wane irin bacci ne,tundazu nake sallama,yayi murmushi yace oh sorry my lil sis,y ake cikine,dama naga baka fito bane,oke muje tana gaba yana biye,mum tace dusarda kuka shuka t tsiro,daga sunan kiranshi kikayi zamanki,suna murmushi yace mum aikinsan ba'a shiga tsakaninmu,hakane,tayi serving har mummy t kammala ko rabin abincin shi baiyiba,talura gaba daya hankalinshi na wurin AISHA murmushi kawai tayi t mike,yayi saurin cewa ammm mum dan allah zamu fita nida lovely,oke amma kafin ku tafi ina nemanka,kasameni daki,oke kawai yace,tace yayana allah yasa ice cream zaka siyamin,kodaima minene zaki gani.

Suka fito tasu n tsayawa aka bude,y riko hannunta suka fita, escort biyu gaba biyu bayansu, cikin sauri akajanyo mashi kujera y zauna kafin yace babyna go round duk abin kikeso ki dauko,cike d murna t nufi bangaren sweat d chocolate,sukadai t dauka akalla zasukai kala ashirin,cike d mamaki yake kallonta yace haba lovely,dan Allah wane irn abune wannan,taruro baki cikin shagwaba tace wallahi ni...ni..ni sunakeso,yana murmushi yace kinga naji muje,escort inshi suka biya,tace yayana,ayanda t fadi sunan saida yaji wani iri ajikinshi,dakyar y daure ya ansa tace pls,pls&pls ice cream,kinganki kinfison kodayaushe kiyita shan zaki,y guya wurin escort ya basu umurni,cikin dan kankanen lokaci suka cika umurnin,koda suka koma gida 10:45pm,don haka kaitsaye kowannensu y nufi dakinshi,tana shiga t bude frezer t zuba dukka kayan ciki,saboda t gaji wanka kawai tayi tahau gado sai bacci,ba ita ta falkaba sai asuba.

Bata falkaba sai asuba,agaggauce t fada toilel,t dauro alwala t tada salla,kamar kullun yauma haka saida t karanta hizif biyu n alqur'ani mai girma,t roki mai sama daya biya mata bukatunta,karfe shidda tashiga wanka,vest d mini sket kawai t saka t shiga kitchen,ganin b wani dogon lokaci yasa t soya meat pie da spring rolls,dama akoda yaushe t kanyi t saka a frezer,sai t dora ruwan tea d sukaji kayan yaji,t zuba a flask,t dora kan daining table,sai nata t zuba a take away,saida t shirya tayi braek kafin t shiga dakin mummy,ahankali t tura kofar dakin hadi d yin sallam,murmushi dauke a fuskar mum t bude mata mata hanna d sauri taje tashige jikinta my mama gud morning,morning dear,kin tashi lafiya,alhamdu lilah mum zantafi skull,jiya koda muka dawo kinyi bacci,to idan kuka fita keda yayan naki sai wanda y gani,ina chocolate dinda aka siyo maki,don nasan dafashi sai ice cream kikeso,mum gashi a skull bag ita,duka kika kwasa,aa mum guda goma kawai n dauka,laaaala har guda goma lovely,gaskiya sunyi yawa,kitunafa ke macce ce zaki yana kawowa mata matsala sosai musammam wurin haihuwa,ko lokacin priod a karshen wata(agaskiya y kamata mukula sosai,domin shanzaki wani bala'ine n daban,saboda haka dan Allah akiyaye)insha Allaj mum zandai,bari n tafi karna makara,mummy t kaimata kiss a goshi tace allah y kiyaye my liltel angel,ameen my lovely mum,am proud of u, u ar d best mother in d world,tanafita taci karo d yayanta,cikin sakin fuska tayi hugging dinshi saida yaji wana irin shok,y daure yace morning my princess,kintashi lafiya,emm my bro,bari naje karnayi latti,oke sai kin dawo,yakai mata kiss gefen fuskarta,tafita d sauri tanayi mashi bye bye,dasauri driver y taso,sai taga motoci biyu,tace usman y akayi maga mota har biyu? Umurnin ogane,tayi ajiyar zuciya tare d jan dankaramin tsaki,escort harguda hudu aka bude mata t shiga,har suka isa Mkrt tana zan tsaki,har cikin gate din Mkrt aka sgiga d ita tayi haka t bude daya daga cikin escort din yaya sauri y bude yana fadin dan Allah yar lelen oga kirufa mana asiri, wlh idan yaga kina bude kofa d kanki baki aikinmu kenan,wani irin tsaki taja kana tace kai dan Allah matsa bani wuri,afusace tafita,kawayenta dake tsaye suna kallonta suka mara mata baya suna fadin waike dan allah wace iriceke,khadi(friend 4 ever😘) tace kai how i wish ace nice,d yan Mkrt  sunga kaniya wlh,alisa tace ke kuma kinsanfa kowa f nashi ra'ayi,khadi t tabe baki tace wannan kuma haka yake yar uwa.

{getButton} $icon={download} $text={Download Book}{getButton} $text={TELEGRAM CHANNEL}{getButton} $text={WHATSAPP GROUP}{getButton} $text={HAUSAEDOWN TV}

Leave Your Comment (0)
Recent Post Next Post