[Book] Birnin Gayu Complete by Sa'adatu Waziri Gombe

Birnin gayu

Title: Birnin Gayu

Author: Sa'adatu Waziri Gombe

Compiler: HED Team

Uploader: Zugson

Category: Fiction

Doc Size: 602KB

Doc Type: TXT

Pub Year: 2014

Description: Sauke littafin marubuciya Sa'adatu Waziri Gombe mai suna "Birnin Gayu" complete hausa novel a text document kamar yadda aka saba. Za ku iya daukarsa yanzu cikin sauki.

Book Teaser: Tunkwal Tunkwal Tunkwal "Sautin daka ne ke tashi daga Cikin kewayayyen Gidan Karan wanda aka yi masa danga da itacen Dalbejiya. , , . Tafiya ta ke cike da nutsuwa dauke da Littattafan karatunta a hannu ta" nufo Gidan, ga dukkan alamu yunwa da Gajiya na tattare da ita.

Da sauri ta shiga Gidan tare da yin sallama.

Cikin nutsuwa, "Assalamu alaikum". Abin da ta gani ne ya sa ta yi sororo kamar wacce aka zarewa rai.

Inna mai Fura ce ta fara kokawar kife wani '

qaton Turmi wanda ga dukkan alamu itama

gadon shi ta yi daga Kakanninta. A qiyasi na zan iya cewa Turmin ya bata . shekaru'. ” Inna mai Fura, kenan, yadda mutane suke kiranta ta juyo. '

"Au Deeda har an taso ku?" "Eh mun taso

walléhi".

Inna ta yatsina fuska ta dan kau da kai.

"Ni [email protected] banga amfanin wannan zuwa

Makarantar 'ba. yanzu in a Gida ki ke da tuni

mun‘ Surfe Gero yafi Kwano uku, kin ga, Gidan su Talle .da suka aiko ma sai mayarwa nayi don aiki ya yi min yawa.Shiga ki cire kayanki ki zoki karasa min sallanabku dai". Aka yi sallama daga waje. ' Inna ce ta amsa sallamar. ' "Allah Ya yi mana. Wa na keji haka kamar Tabawa?" . ' , . ' "Ni ce wallahi cikin ranar nan "To shigo ga Tabarma nan ki zauna”. Inji Inna. 

Kan wata- busasshiyar Tabarmar Kaba suka zauna Bayan sun gama gaisawa Tabawa ta dubeta kamar .matar da aka ba ta labarin mijinta zai kara Aure, ta ce, "Wata magana nazo miki da ita idan har zaki amince '.

Kin san dai wannan jikar taki .duka 'yan matan

garin nan ba sa'arta,,yanzun ga shi shekararta

goma sha takwas har yau ba manemi, to me zai

hana ki bani ita in tafi DA ita birni don ko kinsan dai lalurar data kashe Yan,uwanta har biyu Ina tabbatar miki da harta manyanta ba zata taba samun mijin aure a kauyennan ba in banda wannan jarababbiyar bokon DA take zuwa Wanda daga ke har ita baya tsinana muku komai kalleki Ki gani yanxune lokacin Daya dace ace kin huta Amman kinanan kullum surfe da saida fura ya kamata Ki amincemin dan Ina tabbatar miki da akwai alkhairi acikin wannan lamarin kika sanima ta wannan dalilin ta samu mijin aure DA maganin matsalarta.

Inna tai shiru tana nazarin tayin tabawa Anya

kuwa bazan amince wannan Karon DA tayin

tabawaba kuwa to saidai kuma deeda miskilar

gaske ce banajin zata amince

Ta kalli Tabawa tace, "To ban ki ta taki ba, ‘

amma fa kin san Deeda halinta sai ita..." "Duk

halinta ai batafi karfinki ba, sai dai in keki ka so... _ Ni fa taimako na ke son yi, don kuwa BIRNIN GAYU zan kai ta Aiki".Inna ta zaro ido jiki rawa ta ce, “Me..me...me kika ce BIRNIN GAYU fa?" Tabawa ta gyada kai ta ce, "Kwarai’BIRNIN GAYU zan kai ta Kin San k0 dan kammin

Yaro da ke cikin Kauyen nan ya san sunan Birnin Kin san irin kudinsu ‘kuwa ba irin‘ masu kudin yanzu'bane ba, don tun zamanin da...tun xamanin da za a iya kirga masu kudi a kasar nan suke.

Tuni Inna ta susuce Ta mike jiki na rawa ta ce "Ah, gaskiya na yarda kina sonmu da. arziki. Wai Ai dole Deeda k0 tana so, k0 ba ta so...ta wuce Birni.. Can kuma ta yi KaSa da murya, cikin sanyin jiki tace "To amma Tabawa ba kya ganin lalurar Deeda zai shiga tsakaninta da wannan dama da ta samu?" ‘ ' Tabawa ma ta mike ta ce "Karki damu, lalara ce da a Keuye kawai aka santa, kuma ya shafi

Aure ne, amma ai lafiya take ba mai kallonta ya

cr ‘ tana da wani lalura..in kina son zuwanta Birni to, dole lalurarta ya zama sirri tun da anan Kauyen ne" kawai aka sani, don haka maganar Kauye a barta a Kauye...Yanzu dai babbar matsalar Deeda ta yarda".

"Ba zan yarda ba Suka ji muryar Deeda ta ratso

kunnuwansu. Tsaye take a Kofar daki ta ‘rike

kugu tana dubansu. ' ‘ 1 "Sanin kankine Tabawa ba inda za ni k0 da ‘kuwa Inna za tai kuli-kulin kubura da ni ba zani aiki Gidan waSu ba, k0 da kuwa zan tafi tsirara ne don talauci balle Allah Ya rufa min Asiri. 

In ban da son zuciya me na ke nema da zanbar Mahaifata in tafi wata uwa duniya don neman kudi...?." "To mara kunya‘Inna mai hura ta fada cikin hasala. Deeda ta Bata fuska .ta ce, "K0 me za ki ce sai dai ki fada amma ba mai canja min ra'ayi.

Ke kuma Tabawa ja jiki ki bar mana Gida kar

ki kuma zuwa mana Gida in kin san ba abin arziki yakawo ki ,ba.

Kuma duk na ci da maitarki ba za‘ki yi ' nasarar kaini Birni ba. Ba mai shiga tsakanina

da ’ tushena. Tana fadin hakan ne cikin tsiwa da, daga murya.

Tuni Tabawa ta harzuqa, haushi ya cikata. Ta

ce"Magani na Daga yin abin arziki yarinya karama Za ta tsaya min da rashin kunya?" Nan ta fita cikin fishi tana mita.

Inna ta_ bita tana ba ta hakuri amma ba ta

saurareta ba. Nan ta juya ta hau Deeda da fada

da zagi. -

Cikin zafin zuciya. ta ce, "Ai sai ki rayu ki mutu

da karatun. Me karatun zai tsinana miki‘?

Ban ga uwar da ki ke daukowa a Makarantar ba, ki ci uban tafiyar Kafa ki je ki tsugunna Gindin Bishiya ga Kishi ga Yunwa duk inda ki ka wucé a garin nan Zaginki ake ana tsegumi, qatuwar Budurwa dake ba Mijin Aure, maimakon ki zauna a Gida ki rufawa kanki Asiri amman ina gara dai ki fita ki Kara tona mana Asiri.

Ni ba ki ’min amfani ba, ke baki yiwa kanki wani amfaniba. 

To ni na gaji da miki Wahala, duk ran da bakin cikinki ya kasheni sai ki Huta.

Bakincikin ki da shi nake kwanaina dashi nake

tashi duk kin zame min Larura, k0 Ubanki kasa

‘rike ki‘ya " yi sai ‘ni da ki ka zamar min dole, don na uwar ki bakin cikin' Yayunki ya kasheta, kema kema kikeaon naki ya karasani. To baki isa ba“Deeda ta 'kalléta' cikin_ zuciya datsantsar bakin ciki da Bacin rai, idonta yayi jawur.

Tayi murmushin takaici tace, "gara. maganar jama'ar Kauyen nan ai ba komai bane kan wanda ki ke min'kullum. . 

{getButton} $icon={download} $text={Download Book}{getButton} $text={TELEGRAM CHANNEL}{getButton} $text={WHATSAPP GROUP}{getButton} $text={HAUSAEDOWN TV}

Leave Your Comment (0)
Recent Post Next Post