[Book] Captain Shayeeda Complete by Maryam YarMama

Captain Shayeed

Title: Captain Shayeed

Author: Maryam YarMama

Category: Adventure Story

Doc Size: 58KB

Doc Type: TXT

Pub Year: 2017

Description: Sauke cikakken littafin marubuciya Maryam YarMama mai suna "Captain Shayeeda" complete hausa novel muka kawo muku. A text document, pdf, docx ko epub. Za ku iya daukarsa.

Book Teaser: an shirya,kayan tafiya yaki,haka hau jirgin ruwa,hannatuce ta kalli captain shayeeda tana dariyar mugunta tace captain ancefa mutannen sun iya gudu kamar barewa,gaskiya komawa gida zanyi.

Daka mata tsawa shayeeda tayi tace ke!dole kokin ki kokinso muje mukamosu,lalle kin dauki aikin soja wasa,ko kin manta sai mushafe twenty four hours muna gudu,balle wasu kananin kwari

General ya kalli hannatu ya mata ido tayi  shiru zasuyi maganinta,takamarta babanta senetor ne,intasan wani batasan waniba

::::;::;;;;;;;;;:::::::::::::::::::::::::::::::::::::::::::::

*NIGERIA*

LANTANE CE tashigo kitchen,tana kwalawa saude kira saude saude

Saude ta juyo tace haba lantana irin kwala kirannan da kikemin sai kace hajiya?Allah yasa dai alkhairine

Lantana tace inafa kiran alkhairi anan,kinaganin wannan miskilar takusa ta dawo gida awannan satinma

Dafe kirji saude tayi tace badai shayeeda yar gwal ba munshiga uku

Lantana tace ko kuma ninashiga uku,ai gwandake girkine naki nikuma aikn gidane,ai saitafi tsautamin

Saude tace ai tafi ungulu rashin mutunci,tana burgenu yarinyar nan ba ruwanta gason  simah wasa da jama,a da faran faran

Lantana tace bake kadaiba,wai najima simah saida dady ya kusan korarta akan yar gwal

Zaro ido saude tayi tace ai kam dady zasu iys kashe mutum in yaciwa yar gwal mutunci don haka tun wuri mukama kanmu kafin ayi waje damu,yarinyar da bata dariya saidai tawa iyayenta murmushi

kyalkyalewa lantana tayi dariya tace ai naji ana cewa batta da ra,ayin soyayya,randa ta fada zata chanja 

Saude tace Allah yashige mana gaba irinsune masu kuka akan so 

*ENGLAND OCEAN*

tafiya suke acikin jirgin ruwa,shayeeda ta fita wajen jirgin da cameran hango nesa

Hannatuce ta biyo ta baya da nufin jefa shayeeda cikin ruwa

Wani irin juyi shayeeda tayi ta juyo wajen hannatu suka fara kallon kallo

Shayeeda ta nuna hannatu da bindiga tace au kina tunanun bansan abinda kuke shirrin yiminba

Ai ina sane daku,duk nasanku ,baku isa kuyimin abinda Allah baiyiminba,nayi gaba nabar yan baya ,

Surrender hannatu tayi tana kuka tace am sorry ma,wallahi general ne yace mukasheki a gudun tsira

Tafi shayeeda tayi tace good ashe kinsan halina tun ba,aje ko inaba kun fara tauna kanku,ni bazan kashekuba,bazan baku hakuri ku fasa kasheni ba,but a gudun tsira zakuyi mamaki,saikunyi kuka da idanunku,ni inada hangen nesa saikun nemi taimakona

Fakan idon shayeeda hannatu tayi ta galla mata harara 

Murtuke fuska shayeeda tayi tace hmmmm hannatu budurwar general kiyimin duk abinda kikaga dama,na tabbata a gudun tsira zakisan general ba kaunarki yakeba,saboda jikinki yakesonki,

Yatsine fuska hannatu tayi tace ma general yana kaunata sosai har alkawarin aure yamin

Daka mata tsawa shayeeda tayi taceshut up ina magana kina magana

Tafiya hannatu tayi tana sorry ma

Sojoji mata da maza sunyi shirrin shiga ruwa,captain shayeeda ita zata wakil cesu

Jirginsu yana gap dana makiyansu,harbe harbe suka farayi wa juns

*to jama,a ku biyoni kuji maizai faru a gudun tsira,kodai anacin galaba akan shayeeda*

CIKIN zafin nama shayeeda kekai harbin hartayi nassarar kashe wani acikinsu

Kayan shiga ruwa shayeeda sukasa,kowanne ya shife ruwa ,suna iyo

Shayeeda taji an janyota cikin ruwan,dada nitsewa tayi 

General tayi arba dashi,kallon kallo suks fara,bawanda ya damu da daukewar numfashi,saboda a hancinsu suna sanye da oxygen

Kafa yawa shayeeda abaki,cikin jarumta shayeeda ta maidamai da mafi munnin martani,a baki tamai kafa,ta shako wuyarsa

General yaji azaba tayi yawa ido baro baro ya fara neman gafarar shayeeda

Kota kanshi shayeeda batabiba tayi waje tana harbi,har tsyi nasarar. Kashe mutane. Biyu

Barayin suka sauka daga jirgi ruwan suka nausa cikin duhun dajin mai. Dauke da dogayen bishiya mai kama da. Lema

Gudu. Shayeeda take,karo sukaci da wani barawon zata harbesa bullet dinta ya kare 

Dariya barawon ya  fashe dashi,ya nunatada bindiga

Surrender shayeeda tayi yayinda ta fakaici idonsa ta naushi. Idonsa, ta yi. Hanzarin kwace bindigar

Ta harbesa a kafa,

Sa masa ankwatayi.  Ta nausa. Cikin daji,ihunsu. General da hannatu. Taji. Acikin. Dokar dajin

Buya tayi. Abayan. Bishiya,barayin. Tagani,sun zagaye su general,da hannatu ansa musu. Bindiga a kunne

Ogansune. Ya kalli.  General yace. Akashe.  Budurwarka. Kokuma akasheka

General. Yace. Ina akashe. Hannatun. Dan. Ubanta ba budurwata bace ni ba auranta zanyiba

Hannatu tana kukatace. Dama general dama ba sona. Kakeba,wayyo shayeeda kizo ki taimakeni 

*masoya ayi hakuri da wannan,wlh ina karatune*

{getButton} $icon={download} $text={Download Book}{getButton} $text={TELEGRAM CHANNEL}{getButton} $text={WHATSAPP GROUP}{getButton} $text={HAUSAEDOWN TV}

Leave Your Comment (0)
Recent Post Next Post