[Book] 'Da Na Kowa Ne Complete Hausa Novel by Maman Amatullah

Da Na Kowa Ne

Title: 'Da Na Kowa Ne

Author: Maman Amatullah

Category: Fiction

Doc Size: 176KB

Doc Type: TXT

Pub Year: 2020

Description: Sauke cikakken littafin marubuciya Maman Amatullah mai suna "Da Na Kowa Ne" complete hausa novel muka kawo muku. A text document, pdf, docx ko epub. Za ku iya daukarsa.

Book Teaser: Innah Dan,Allah kiyi hakuri,wlh ba d gangan nayibah,faduwa,nayi,,,yan d take,maganar cikin kukah,abin gwanin ban tausayi,,duk d irin kukan d yarin yar d shekarun t ba,wuce,11 zw 12 take,d ban hakuri,hkan baisah wacce t kirah d innah t sassautamata bah,,,sai mah kara,azamah d tayi gurin jibgarta,,kamar wacce,Allah y aiko,,

,d sallamah, mlm habu,y shigo ganin abin,d kefaruwa y sashi karasowa cikin azamah tare d cewa,,HB mari sokike ki kasheta,,irin wannan duka HK ai kome tayi miki bai kamata,kiyimata irin wannan, duka d wannan katuwar muciyabah,ke bakyah ko gudun ki jimahta,ciwo,ko ki nakas Tatah,...

Wani mugun kallo tabisah dashi kafin tace,HB,mlm wannan wacce irin maganah kakeyi,ko d yake damah n lura,Sam,bakaso anayiwa,yarin yar nan fadah,,kafiso a kyaleta,tayi yan d take so,ko,,,,,,

to Sam bazai yuwubah,Dan bazan dauki,irin wannan iskancin d yarinyar nan take yimin bah,,, wai ace n aiketa tin dazu kai nika,,taje tayi zamanta,,sannan yanzu t dawo tace wai tazubar d garin,,Dan iskanci,,

    Kumah sannan kace baza'a hukun tatabah,,,ko Dan kana ganin banice n haifetabah,,,

      Mlm habu dake tsaye tin dazu yana sauraronta sai lkcn yayi maganah,,ai damah duk wan d yagah irin abin d kikeyiwa yarin yar nan,basai kin fadah bah,hakan yana nunah,cewa,damah,bakece kikah haifetabah,,,

   Dan bb uwar d zatayiwa "yar ta,irin wannan dukan,,,akan t barar d gari ,abisah kuskure,,,,

    Sannan zancen d kike cewa wai banason kina hukun tatah bah gaskiyah bane,,ammah in d gyara kikeyi,kumah n hankali,to ammah dukan d kikeyi,Sam b dagyara kikeyibah,sannan bakyayin n hankali,,tsabar muguntace d son zuciyah,,,

Wlh mari kibi duniyah,a sannu,kisani cewa,d d'ah d dukiyah ba'ayi musu mugunta,,,sannan bazan gaji d fadah mikibah,kiji tsoron Allah kirike yarin yar nan amanah,ko Dan maraicinta,,,,,

     Awani shekeke t kallesah tare d cewa to me nakeso kafadamin,kanaso kace,ni bana tsoron Allah kokumah me?

   Sannan d kakecewa,kowa yasan cewa banice n haifetabah,,to dadin tamah,nimah n haifah,nawa,balle,ayimin,gori,,sannan Allah y kiyaye n haifi " yah mai suffar Aljanu,,sannan kumah duka yanzu t fara sha,muddin,tayi abin duka,,,sai ingah wan d y Isah y hanani,,wani Dogon tsaki tajah,mtsssss,,tare d bugah zani t wuce,,,...

  Har tatafi t dawo,t dubesu tare d cewa,,ke kallarni nan,dasauri,,,SAMHA d rinannun idaninta t kalleta,in d fiskarta gabah 1 t wanke d Ruwan hawaye,,,,,

    Wata uwar harara,t wurgah mata,tare d cewa,kimazah ki tashi ki debo ruwa kicikah,ran dinan,gidannan idan,kumah bah HK bah to kemah kinsan sauran,,,

tajuyah d niyar tafiyah,mlm,habu yace,HB,mari,wai meyasah,baki d tausayine,ko kadan,,to bazata debobah sai kiyi duk abin d kike tinanin,zakiyi,,,

   To wannan kumah y rage naku Dan kutashafah,,,tanah gamah fadar HK t yigabah abinta,,,,.....

Kuyi hakuri d wannan wlh inah busy ne,wannan mah danku masoyana nayisah,,,ina gdy over😍

Idan nagah Ruwan comments, to bb tabbas,zan dorah DG in d n tsayah,idan kumah ban ganibah,,tofah, tabbas zan ajiye alkalaminah,✍🏻Dan inah d abubuwa masu matukar mahimmanci,,a gabah,nah🙅🏻🙅🏻

    Hannu,mlm habu yasah y dagota,tare d goge matah hawaye,,kafin yace,kiyi hakuri kinji "yar bb watarana sai lbr,,komai mai wucewane,,kicigabah d hakurin d kikeyi,kai kawai SAMHA,ta iyah dagawa,,batare d tace,,komaibah,Dan a wannan lkcn bazata,iyacewa,komai bah,gawani irin ciwo d kanta yakeyi,gawata irin yinwa d takeji kamar taci,babu,,,,,,,

   Dubanta yasakeyi,tare d cewa,wai kuwa " yar bb kinci abinci,ranah kuwa,? 

   Kai t girgizah masah tare d, cewa Aa,,

  D sauri y dubeta tare d cewa, meyasah?,,

   Innace,tace,sai n gamah aiki zanci,,

   Kai y girgizah tare d kara jin tausayin "yar yasah y ratsashi,,,kallonta yayi,cike d tausayawa,,,yace,mazah,,tashi muje kici abinci,,,,..

    Da sauri,t dubesah,tare d cewa,,Aa bb kabari n debo ruwa sai naci,,idanagamah,,,,

    Duk d irin yinwar d takeji,,t gwammaci,t rike yinwarta,,har t gamah,,,dadai a sake jibgarta kamar wata jaka,,Dan tasan innah bawani imah nine d itah bah,,,Dan itah kadai tasan irin azabar d takesha a hannunta,,,,

   Bata jira cewar sah bah,t dauki botiki,tafice,,,,

{getButton} $icon={download} $text={Download Book}

Leave Your Comment (0)
Recent Post Next Post