[Book] Yan Amarya Complete Hausa Novel by Ummu Hafeez

Yan Matan Amarya

Title: Yan Matan Amarya

Author: Ummu Hafeez

Compiler: HED Team

Uploader: Zugson

Category: Love Story

Doc Size: 254KB

Doc Type: TXT

Pub Year: 2022

Description: Sauke littafin marubuciya Ummu Hafeez mai suna "Yan Matan Amarya" complete hausa novel a text document kamar yadda aka saba. Za ku iya daukarsa yanzu complete dinsa.

Book Teaser: "yanzu kana nufin baza'a yi dinner a bikin mu ba?

Toh wallahi sai dai a fasa auren."

"Haba dear? Ya zaki ce haka?

Kindai san bidi'a haramun ce gurin bikin  aure.

A addinance aure baya Albarka idan aka sanya bidi'a a ciki."

"Wallahi bazan hakura ba Sai anyi dinner da kamu , wannan ma ai salon kawaye na su raina ni ne ,a biki na ace baza ayi dinner da Kamu ba ?

Ai kuwa bazai yi Wu ba.

Kaga malam kawai ka bayar da kudin kawai,ga kawaye na a zaune suna jiran ka ,kazo kayi estimated din abinda za'a kashe wa".

"Ok,gani nan zuwa."

Ya ajiye wayar saman desk din gaban shi,

Sam Bai iya jin zai cigaba da duba patient

Ya mike ya hada kayan shi,a jakar shi Sam Bai jin zai ci gaba da duba patient dinshi,ya janyo lab court dake ra taye a hanga ya ra taya a kafada,ya fito daga office din,ya rufe.

Nurse din da ke zaune gaban office din da patient, masu jiran shi su shiga.

Tace " sir , akwai sauran patient masu jiran ka".

"No Ina da wani Emergency ne ki kaima dr  Salahu ya duba su."

"Ok sir"

Ya wuce, ya na gaisa wa da wadanda ya ke haduwa dasu can wani lebura ya cinkaye shi ya sheko ya karbi jakar ya bishi har perking load ,tunda ga nesa ya latsa remote,wata Tace " sir , akwai sauran patient masu jiran ka".

"No Ina da wani Emergency ne ki kaima dr  Salahu ya duba su."

"Ok sir"

Ya wuce, ya na gaisa wa da wadanda ya ke haduwa dasu can wani lebura ya cinkaye shi ya sheko ya karbi jakar ya bishi har perking load ,tunda ga nesa ya latsa remote,Wata mota ce ta yi tsuwwa,kalar silver,koda ya kawo kusa da ita ashe matrix ce.

Da suka kawo bakin motar 'yace ya bude baya yasanya mashi jakar,ya shiga mazaunin direba ,ya bude locker din gefen mai zaman banza,ya Kira shi,garbati!

'Na'am yallabai" ,da yazo ya dauko dubu daya ya Mika mashi.

Sai da ya duka,"nagode nagode yallabai, Allah ya baka mata ta gari."

"Ba komai garba".

Ya ja motar ya wuce ya na ta daga mashi hannu.

Koda yazo bakin gate ya Mika masu katin su,sukayi mashi Allah ya kiyaye, ya fita.

Bai tsaya a ko Ina ba Sai guiwa low-cost wajen tanki,kwana ta uku hannun dama gida na biyu.

Ya janyo wayar shi ya Kira ta ,Gani na iso.

Ok,toh gamu nan zuwa.

Yafi minti talatin Zaune cikin mota sa'annan ta fito cikin gida,ita da kawayen ta , ni mai dauko rohoto na saki baki Ina kallon su domin duk ko wacce fara ce ,an yi bleaching an Ida wanke wa kamar wadanda akayi ma wankan injin.

Gaba daya gurin ya dauke da kamshi gabadaya ba zaka gane wanne kala bane.

Sai shewa suke yi,irin na 'Yan duniya,ba wani kunya a tattare da su.

Ni dai na saki baki Ina kallon su domin ya debo da zafi wadannan 'yan matan sunfi karfin shi.

Koda suka iso dayar ce ta kwankwasa cikin 'yan ga tamkar zata karya,

Sai ya rage glass, "tace fito gamu "

Ya bude motar ya fito,ran gimbiya ya Dade, tana wannan fari da idanu, 

Tace yawwa ango na.

Gani na zo me ake so,duk an tada mun hankali, patient ke Gare ni ,na barsu,nazo amsa Kiran gimbiya .

Cikin 'yan matan daya tace " kudi mu ke so kabayar saboda mu fara shirye shirye.

.toh kamar nawa kuke so?

Ga abunda mu kayi estimated.aka Mika mashi takarda ,ya karba,koda ya bude Sai yaga.

Dinner 1.5m ne,kamu 1m ,Sai walima 500  hundred thousand.

Ok, to shikenan 'yan zu abunda za'ayi bara na turo ma kawar ku kudin kawai Sai ayi komai za'ayi.

To shikenan mu bara mu wuce,sai kinshi go,ok Gani nan zuwa.

Bayan sun tafi ya bude mata front seat (empty seats) ya Zauna ya zagayo baya ya shiga ya zauna,(driver seat).

Ya janyo wayar shi ya tura mata kudin.

Bayan ya gama 'yace na turo miki a account dinki ki duba.

No barshi kawai waya na Ta na gida,bara naje    kawaye na suna Jira na Sai munyi waya,ok Toh sai munyi wayar.

Ta bude kofar ta fita.

Yayi shiru, can yayi ajiyar zuciya,ga ranar ummi inda ummi ce nayi ma wannan kyautar kowa Sai ya ji,har na manta baza a bar yimun godiya.

Ya ja motar shi ya tafi.

DOWNLOAD BOOK

Leave Your Comment (0)
Recent Post Next Post