[Book] Yar Kauye Ko Yar Birni Complete by Rahamat Muhd Rufa'i Nalele

Yar Kauye Ko Yar Birni

Title: Yar Kauya Ko Yar Birni

Author: Rahamat Muhd Rufa'i Nalele

Compiler: HED Team

Uploader: Zugson

Category: Love Story

Doc Size: 115KB

Doc Type: TXT

Pub Year: 2022

Description: Sauke littafin marubuciya Rahmat Muhd Rufa'i Nalele mai suna "Yar Kauye Ko Yar Birni" complete hausa novel a text document kamar yadda aka saba. Za ku iya daukarsa yanzu complete dinsa.

Book Teaser:  Misalin qarfe 1:30am nadare ya tashi dan yin sallar dare wato lafula.

Bayan yayi alwa'la

Zaiyi sallar kenan yaji kukan yarinya

Abin yabashi mamaki. Kamar zae share amma dae. Yafasa yabude kofar ahankali yana nazarin tsakar gidan. Yayah me zaka kayi awaje. Yaji qalinsa Amar yafa'di hakan. Yace naji kukan wata yarinya ne saurara kaji

Canko shima yaji kukan yarinyar yace plx yayah karka tafi gunta dan Allah. kasanifa bamusan kan qauyan nanba plx don't leave 

Yace no brother bazan iyaba in fitaba inajin Kukanta har cikin zuciyata💗

Bae jira cewar Amar ba yafita. Ga mamakinsa sae ya dinga jin kukan sosae. Tsayawa yayi cak ya tattara nutsuwar shi dan tantance inda kukan yafi fitowa  Kofar gidan yanufa yabu'de. Ikwan Allah.

Wata yarinya ya gani durkushe bata hucce 10 years ba ya haskata da wayarshi. Sam baiji tsoron komae Ba ya nufeta Yace keee mekikeyi anan tayi shuru  Yaqara tambayarta nanma shuru tayi. Abinfa ya bashi haushi ya daka mata tsawa 

Ba magana nake miki bah. Aburkice tatashi tana cewa um am dan Allah karka daken wlhi zan gayama. Yace ina jinki 

Tace baba Larai ce tace saita kasheni inhar ban kawo mata kudintaba. Kuma wlhi Iniya ne 'dan hansae ya bugemin farantin.

Yace farantin me 

Tace farantin tallan duk goran yazube akwata shine naje nagaya mata wae batasan zancan ba innemo mata ku'dinta. Kuma naje gan hansae tace ko asi bata maganinta bare nera talatin da biyar  

Shine dana koma nagaya mata tace wlhi kudinta zanne momata kota kasheni Yace tun yanshe abin yafaru tace tun mangariba yace shine baki koma gidaba har yanzu tace.

To ai idan nakoma zata kashenin. dan ina kallan isma'ila 'dazo yazo nemana. Shine na6oyema ganinsa

MARWAN ya qare mata kallo tun daga sama har qasa Rigace daban zani daban 'dankwali daban. sae qaurin hayaqi take Amma tana dakyau yarinyar. 

Yace wanene isma'ila tace 'dantane Kuma mugune bashi da imani. Halinsu daya da ita tanada 'ya mace lantana.

Lantana bata da kunya kullun sae tamata rashin kunya amma bata dukanta. Nikuma dabanayi mata kullun sae tadaken. Tahanani abinci 

Yace to wayake baki tace Hajjiya ce Yace wata hajjiya tace Hajjiyan nan gidan da kafitoYace ok cigaba ina jinki Tace saenayi kwana biyar  take barina nayi wanka wae dan nayi bandaro Kar nasami mijin aure.

Duk rancin kasuwa saita siyama lantana turare da saban kaya tare da kayan kwalliya Ni bata siyamin Kuma sae nayi talle so ha'du arana Dasafe na'dau tallan koko idan nadawo na'dau shinkafa da wake idan nadawo na'dau cincin. Da dare kuma na'dau goro Yace what meyasa.

Ta lankwashe kae tace bansan me yasa ba 

Yace kina sallama kuwa akan lukaci tace eh inayi inna faki idanta Yace saima kin faki Idanta tace eh.

Dan tace indenayi sae zan kwanta na ha'da gabaki 'daya Yace itace ta haifeki. Tace aa wae maharfiyata tarasu tun'ina 'yar shekara uku. 

Babane ya raineni yace baban naki yana ganin abinda yake faruwa amma baiyi magana ba 

Tace babana yanada zafi sosae lukacin da yake da fly baya yarda tamin mugunta ko ka'dan  amma yanzu da baida fly yanaji yana gani take ganamin azaba bayanda zaiyi. 

Yace wane rashin fly yake tace Nima bansaliba kawae nadawo daga talle ranar naga naganshi akwance baya iya tashi. wae ya dawo daga kasuwa kawae yana shiga 'daki yayanke jiki yafa'di ba'irin maganin da ba'a bashiba amma Sam yaqi aiki akansa Baya iyayin komae saidae magana. 

Yace kun kaishi asibity tace aa aibashi da ku'di. dama Babah  Larai ce me ku'di amma tace ko sisinta bazata kashe gun sae mishi maganiba 

Dama abokinsa ne malam ya'u yake kar6amae maganin shima bawani qarfine da shiba. 

Yace yanzu akan 35 kike zaune anan Tace miye 35 yace tanatin da biyar Tace oho Yace bakya zuwa makarantane tace ina zuwa ta Allo   Da yamma shima saida babana yayi da gaske take barina asati naje so uku Yayi shuru.

Can yace ta boko fah Tace ai bamu da ita aqauyan nan Dama Adamu ne kawae yake zuwa birni yayi karatun bokwan.

Wlhi inaso Duk qauyannan shi ka'daine wanda yake karatun boko Yagane Adamun da take nufi qalinsa.

DOWNLOAD BOOK{getButton} $text={TELEGRAM CHANNEL}{getButton} $text={WHATSAPP GROUP}{getButton} $text={HAUSAEDOWN TV}

Leave Your Comment (0)
Recent Post Next Post