[Book] Yaro Ne Complete by Aisha Yakubu

Yaro Ne

Title: Yaro Ne

Author: A'isha Yakubu

Compiler: HED Team

Uploader: Zugson

Category: Love Story

Doc Size: 86KB

Doc Type: TXT

Pub Year: 2022

Description: Sauke littafin marubuciya Aisha Yakubu mai suna "Yaro Ne" complete hausa novel a text document kamar yadda aka saba. Za ku iya daukarsa yanzu complete dinsa.

Book Teaser: Wata kyakyawar yarinya nagani tana kuka ba qauqauwata, Dan Allah anty zee kitaimakamin, Kitafi dani , Bazan zauna da wannan yaron amatsayin miji na

Anty kicema Abba yahadani da duk wanda yaga dama amman banda wannan yaron, Wace aka kira da anty zee tace, Aisha kiyi haquri, Kidauki wannan aure Amatsayin qaddara, Kuma FAISAL yaron kirkine,  Nayi imanin watarana insha allahu saikinyi alfahari da wannan auren Ni anty natsanesa ne  Cikin kuka Aisha ke wannan zancen.

Ace ni Aisha inrasa wanda zan aura sai qanina, Suna cikin haka sai ga faty, Taty tace anty kizo mutafy abba nata kiran direba, Aisha najin haka takuma, qanqame anty tana kuka, anty karkitafi kibarni anty Dakya anty zee samu takwace jikinta tagudu, Nan Aisha taci kukanta tagaji ta tashi tashiga bayi tayi wanka ta dauro alwala ta gabatar da sallar da ake binta bashi.

Nan takwanta a sallayar tana kuka ahaka bacci yadauketa Dan taci bashin sa Misalin qarfe goma da rabi, Wani kyakyawan matashi yaro ne yayi sallama tare da shigowa falo, Tsarki yatabbata ga mahaliccin daya qagi wannan kyakyawan bawa nasa  mai suna faisal.

Fadan irin kyan yaronnan bata bakine , dan kimanin shekara ashirin da biyu a duniya, Yashigo falon cikin tafiya sa ta natsuwa, yaganta a falo daganin bacci bata shiyamaiba ya dauketa yaso yagyara mata amman yatuna da masifarta Yawuce warsa daki masha Allah Dakin ya birgesa komai fari gall, Kasance warsa mai son farin abu Ya ijiye laidan da yakawo mata yafita bayan minty goma Yashigo da akwati babba yawuce ciki, Cikin bacci Aisha kamar an mintsine ta tafarka saka makon qamshin turaren dataji, Zubur tamike tashiga dakin da masifa.

Saidai tayi rashin sa a, Domin kuwa koda tashiga ta tarar ya tada sallah Cikin masifa tazauna tanajiran ya idar, Tana zaune har ya idar da sallan, yajuyo cikin sanyin muryansa mai tsaki yace kintashi ya baqunta, nashigo...

Bata bari yaqarasa Magana ba tace da Allah dakata ni sa ankace daxaka wani ce yabakunta kana nufin nazo zamane dakai , Waima in tambayeka kasan abida akenufi da aure,

Dan ka karanta yana nufin zaka iya,  Inba jaraba irin nakaba, Ni sa arkace, Tsabar tashin Kun ya, Ni zaka aura Cikin sanyin murya faisal yace kidaina dagamin murya kifi kowa sanin banason hayaniya, Ku ma da kikecewa.

Nasan aure kuwa? Ga gurin nan mufara da wannan bangaran, sai mugani ko zan iya Kinsan ausawa sunce sai angwada akansan Nakwarai, Yafada yana nuna mata kan bed, Aisha zaro ido tayi hade da buda baki, Tana mamakin Faisal Inwanine yafada mata faisal yafadi haka zata rantse qaryane,  Sai gashi ido da ido Yake fada mata haka, Yaron da magana ma wahala takemai.

Faisal yana tashi daga kan sallayan, yanufi gado, Bayan yamaida sallayan, Yace ga abinciki nan inkina buqata, Bakin ciki da tsatsa bacirai, Batama san lokacin da yatashi akan sallayan ba Tsabagen bacin rai, Ace arasa wanda za a aura mata sai wannan yaron , Bayan tsaurin ido ga wata sabuwar fitsara dayabara,  Tana cikin watunani, Tajuya zata zazageshi, Taganshi kwance yayi rigingine , Yarufe ido da alama ba bacci yakeyiba, Yaja bargon har wuyansa Tana zuwa ta yanye bargon, Cikin sauri yabude idonsa.

Dagashi sai boxes iya cinya, dasauri ta kauda fuskanta, Kirjinsa kwataccen gaahine bagigirin akwace ajikinsa, Saitaga yayi mata kwarjini, Zagin da tayi ninya kasawa tayi, Yace lapiya Cikin tsiwa tace banason rashin kunya.

Kasauka min agado Faisal yakalleta da jajayan idon da bacci yafara daukansa yace Haba Aisha so nawa zanfada miki banason hayaniya, Faisal nikake cewa hayaniya, Cikin sanyin muryansa yace, Nifa mijinki ne.... Wani ihun tsawa da tamai dasauri yatoce kunnuwansa, yana fadin ashiiiiii, Allah yasauwaqe kazama mijina dan saika sakeni.

Murmushin bacin rai yayi, Allah yashiryeki, 

Katashi min a gado, Cikin sanyi muryansa yace kiyi haquri ni bana kwanciya a qasa,  Kinsan ciwona bayason sanyi, Kizo ki kwanta babu abunda zan miki.

Tace inkwanta dakai gado daya amatsayin me?,

Amatsayin qaninki Faisal wllh zanci ubanka ni ba saanka bane, Yace ubana yamiki yawa saidai ni, inzaki cini bismillah, Yana fadan haka yakwanta yajuya mata baya, Aisha kuka takeson yi amman takasa, Bargon tashinfida ta kwanta, da Asuba zashi masallaci yatashe ta,

Zata fara masifa yace lokacin sallah yayi, yatashi yafita.

DOWNLOAD BOOK


Leave Your Comment (0)
Recent Post Next Post