[Book] Zazzafar Kishi Complete Hausa Novel by Mom Islam

Zazzafar Kishi

Title: Zazzafar Kishi

Author: Mom Islam

Compiler: HED Team

Uploader: Zugson

Category: Fiction

Doc Size: 83KB

Doc Type: TXT

Pub Year: 2022

Description: Sauke littafin marubuciya Zainab Habeeb (Mom Islam) mai suna "Zazzafar Kishi" complete hausa novel a text document kamar yadda aka saba. Za ku iya daukarsa yanzu complete dinsa.

Book Teaser: 📖_____motocin ɗaukar amarya ne sukayi parking a harabar gidan alhaji Yusuf  wato mahaifin amarya Afrah.

Misalin ƙarfe 8:30pm wata dattijuwar mata da bazata wuce shekara 70 ba  ta fito tana faɗin ga amaryar nan fitow.....

Kafin tagama rufe baki sega Amarya Afrah  lulluɓe cikin mayafi tana ta kukan rabuwa da iyayenta .

Riƙo hannun kakarta wato datijuwar nan tayi kakar ce ta dube ta sekuma taji hawaye na zubo mata .

Sunata kukan rabuwa babu me bawa wani haƙuri angwayenne suka dubi mutanen da suka tsaya suna jiran amarya ta shiga mota suma su samu su shiga. abokin ango ne yace kaka bawai kun rabu kenan ba ai aure ba mutuwa bace. ita ko kaka tana kukan Afrah zata tafi gidan me mata ne .

Riqe da hannun juna suka shige motar daganan suka miƙi hanya se kano.

Tsakanin zariya da kano babu nisa sosai shi yasa suka isa da wuri .

Wani gida naga sun dosa gidane me kama da ginin turawa iya tsaruwa gidan ya tsaru ko maƙiyi se haka Horn motocin suka shiga yi .

Me gadi ne ya buɗe musu gate ɗin gidan suka shige da shigar su aka fara rangaɗa guɗa.

Dangin amarya ne kan gaba se tsirarin dangin ango se kuma ita kanta amaryar .

Da sallama suka shiga katafaren gidan da babu abin da babu acikin sa babu ce kawai amma gidan ba,a cewa komai kun gane ai masu karatu.

Dakin da yake ƙasa shine nata kujeru ne da mahaifinta yayi mata su kamar ba,a talauci a kasarnan tamu.

Direct ɗakin ta aka wuce da ita shima fa ɗakin ya haɗu can tsakiyar gado kawayen ta suka kaita suka daɗa fesheta da turare suka gyarata .

Yan uwan Mamin ta ne suka ƙara yimata nasiha me shiga jiki daganan sukayi mata sallam haɗe da ƙawayen duka suka wuce mota .

Zaune take tana ta tunanin a zuciyar ta kuwa cewa takeyi dama haka akeyi ¿ai na ɗauka zanga kishiyar tawa ta shigo .

Can misalin karfe 10:30 taji ƙarar buɗe kofar ɗakinta.

Angon ne yashigo shi kaɗai babu abokannashi.

Kitchen ya wuce kai tsaye ya ɗauko abinda zasu bukata ya dawo.

Buɗe ledar da yashigo da ita yayi kana ya fito da kaza da hollondia babba ya tsiyaya musu lemon ita dai Afrah na cikin mayafin ta .

Jitayi an cicciɓo ta kamar baby zaunar da ita ya yi kana yafara bata abaki shima yanaci sun kusa cinyewa ta miƙe tayi brush ta dawo ta zauna tattara kwanukan ya yi, Kitchen yakai ya dawo izinin ta tashi suyi alwala ya bata bayan sun ɗauro alwalr ne yaja musu jam,I suka tada sallah raka,a biyu sukayi kana suka yi sallama ɗaura hannun shi yayi a kanta ya dinga kwararo mata adu,oi .

Daganan ya sunku ce ta ya kaita gado lulluɓesu yayi da blanket ,ya fara shafa mata kai kenan sukaji alamun buga ƙofa Afrah ce ta miƙe hankali a tashe ta dubi JABIR nuni yayi mata da takoma ta kwanta.

Also Download: Zainabu Abu Complete by Mom Islam

Fita yayi dan yaga wake buga ƙofar yarinyarshi ce da bazata wuce shekara goma ba kuka takeyi sosai.

Janyo hanunta ya yi kana yafara tambayarta "meke faruwa¿".

Amsawa tayi da "momyce ta dakeni shi kuma a rauwar shi bayason kukan yara dan haka ya kwantar da ita a kusa dashi aka mance da amarya.

Washegari Afrha ta yi wanka ta shirya cikin doguwar ,riga irin ta larabawa ba ƙaramin kyau tayi ba tunda asbh tayi angon yai alwala ya fice itama yarinyar ta bishi .

Washe gari da safe JABIR ya kirawo AFRAH kana ya kirawo MARIYA wato uwar yarannan .

Tunda ta shigo take harare harare ko sallama batayi ba kan cinyar JABIR ɗin ta zauna .

Magana yafara yimata faɗa faɗa sauka tayi ta fashe da kuka tana cewa "wlh dama nasan tunda kayi aure zaka fara wula kantani.

JABIR be kula tabs se fuskar AFRAH da ya kalla yaga bata nuna alamun damuwa ba tunda yafara magana babu me cewa komai har yagama jawabinsa.

Riƙowa AFRAH hannu yayi  suka wuce ɗaki da shigar su yana shirin tura ƙofar sega yarinyar jiya ta dawo ɗauke da abinci a wata kya kayawar kwanukan tangarass miƙawa AFRAH tayi.

AFRAH ce ta karɓa da fara arata kana tace me sunanki yarinyar ce ta ,ce sunanan BILLY.

AFRAH ce tace BAILKISU ko ?eh yarinyar jiya ce jabir kuwa dayaga MARIYA ta kawo wa AFRAH abinci yana ganin kamar har zaman lpy y wanzu a tsakanin AFRAH da MARIYA.

Ficewa yayi a ɗakin ya nufi nashi ɗakin abincinta faraci seda ta kusa cinye abincin duka sanan ta ajiye kwanon ta ɗauko ruwa ta kora suka cigaba da hira itada BILLY .

Bacci ne taji ya kama mata ido miƙewa tayi ta cewa BILLY "kitafi wasa zani in kwanta .

Tana kwanciya bacci me nauyi ya ɗauketa wani mumunan mafarki tayi .

Da gudu ta miƙe ta nufi bathroom ɗinta tayo alwala ta dawo tafara sallah qur,aninta ta ɗauko ta fara karatu.

Can anjima misalin karfe biyu na rana ta miƙe ta dauki waya takirawo maminta albarka mamin tadinga sa mata sukayi sallama ta ajiye wayar wanna ta kuma yi kana ta shiga kitchen domin ɗaura abinci .

Taliya da wake da taji hanta da kifi ta ɗaura bayan wani lokaci ta sauke ta sawa BILLY nata itama tasa nata .

MARIYA ce ta aiko a kirawo mata BILLY , BILLY ce da ta kalli yaron da befi shekara takwas ba da taji BILLY ta kirashi da khalifa kace INA zuwa.

Shikuwa kalifa yana zuwa gurin momyn shi yace ga BILLY can tana kwaɗyi a ɗakin amarya.

Tunda MARIYA taji haka aikuwa ta fice a fusace tace "dan ubanki kashemin ƴa zakiyi da asirinku ¿.

AFRAH taji zafin maganar kwarai amma haka ta daure .

Da daddare misalin ƙarfe  tara BILLY ce da khalifa suka shigo JABIR ɗin be nuna damuwar shi ba guri n zuwansu .

Jikinshi suka haye suna wasa ita ko AFRAH takasa magana wai dama haka auran me mata yake ¿take tambayar kanta ........

DOWNLOAD BOOK

Leave Your Comment (0)
Recent Post Next Post