[Book] Zuciyar Namiji Complete by Mujaheedah

Zuciyar Namiji

Title: Zuciyar Namiji

Author: Mujaheedah

Compiler: HED Team

Uploader: Zugson

Category: Love Story

Doc Size: 43KB

Doc Type: TXT

Pub Year: 2022

Description: Sauke littafin marubuciya Mujaheedah mai suna "Zuciyar Namiji" complete hausa novel a text document kamar yadda aka saba. Za ku iya daukarsa yanzu complete dinsa.

Book Teaser: Banzame ko inaba A wannan karon dan ɗanko muku wannan labarin sai garin Sokoto 

   Wani ɗan matsakaicin gida nagani daga wajensa dik yaɗan ɓurma kuma Anmasa cahi da laka kusan ginin lakane gidan.  bin gidan nayi da kallon inda ko ƙofar gidan ta kwanoce gashi dik yayi tsatsa inzaka shiga dole kaɗan sunkuya,   Shiga ciki nayi inda gidan yake tsaf bawani datty gefe har ƴan shuke shuke  Akayi irinsu sure rama wake,....

   Hahhhh wannan dai ƙauyen sokoto na nausa dan kawo wannan lbarin maikamanceceniya da rayuwar wata baiwar Allah..... 

      Wata  matashiyar budurwa nahanga saifaman tada zana ""wasu karane ƙanana da Ake haɗewa guri ɗaya wanda har Akesamunsu irin kasuwar ƙauye suna rumfuna dasu, Atamu hausar shimuke kira zana"..

    Dik ruwansama sun kwantar dashi dan lokacin damana ne ba'ajima dagama ruwan ba..

   Ahankali naɗan leƙa fuskarta nacika da mamaki ganin bazata haura shekara 23 ba Amma take wannan wahalar tanada kyau da fari ga dogon gashi saidai kallo ɗaya zaka mata kasan tana cikin yanayin ƙunci dan baƙaramar rama takedaba nalura gashin nata dik yarage saboda rashin samun natsuwa kuma farin yadisashe, lokaci lokaci takan share hawayen da ke silalo mata.   

  "Kai fan's taban tausayi sosai wllh harnaso nace ina mijinta ko wani ɗan Uwanta dazata irin wannan aikin namaza da kanta? saidai kuma nayi shuru inabin ƙofar ɗakin da kallo""

  Wani matashin namiji naga yafito yana wani miƙa ga Alama tashinsa bacci kenan bazai haura 30 years black beauty ne yanada kyau gasaje da gemunsa masu kyau sun ƙawata kyakkyawar fuskarsa.

   Ɗakin naɗan leƙa Asaman rufin maimakon naga kwano ko  sleeling sai kawai naga ledar siminti itace Aka yaga Aka ɗinka Akayi sleeling da ita bawani kayan Azo Agani ɗakin katiface kawai babba ba gado balantana kujeru kayan kallo kam zuwa na more rayuwa ba'a magana dan ko muhallin zamansu babu.....

   Da isa Yace," Ke Khairy kaimun ruwan wanka idan kingyara banɗakin,"

 Cikin matiƙar sanyi Tace," To bari naƙarasa tada zana kasan itace rufin Asirin dik wanda ke banɗakin,"

  Baice komai ba yakoma gefe ya zauna yana wani latsa wayarsa.

  Itakuwa saifaman wahala take gun gyaran katangar ta banɗakin.

   Sake ɗagowa yayi Cikin faɗa Yace," Wai meyasa kike lazy ne khairy komai naki bakisan kiyi da sauri ba? Kinason namakara ne ko ya!? yaƙare maganar cikin daka mata tsawa.

      Allah sarki baiwar Allah jikinta har rawa yake Tace," dan Allah kayi haƙuri wllh Aikine baida sauƙi gashi sainayi gina sannan nasake tada katangar dan Allh kayi haƙuri , Taƙare zancen tana ƙoƙarin haɗiye hawayen da keneman silalo mata,"

  Tsaki yaja Mtswwww "sai kuka ke fanfo ba Abu ƙaɗan kuka dallah malama kije kikaimun ruwan nace!!,"

  Da saurinta tahaɗa ruwan takaimasa yashiga wankan, bayan yagama yaɗauko tilin wanki ya watsemota "Gasunan kafin nadawo kiwankemusu tass" yasakai harzai fice da sauri tamiƙe Tace," to ƙuɗin tokafakasan ba sabulu kuma ba ruwa A gidan waccan rijiyar inatsoron jan ruwa tayi nisa kuma ga.......,"

 '"Ya isa haka sarki sarƙin ƙorafi marason lada lazy kawai kiyi dabara irin taku tamata mana dan ni banda ƙuɗi ko Abinci da ƙuɗinki zakimana ni bandasu," 

 Baisake sauraranta ba yasakai yafice.

      Durƙushewa gurin tayi tahau rera kukanta data saba dan basanda batayi,   sabida Allah inazata sami ƙuɗin? dik tarasa komai ta sanadinsa gashi ɗakinta yadawo kamar na tsohuwa ko tsohuwar mara gata da galihu Itakan datasan hakan Mummanan *ZUCIYARSA* Take wllh dabata Aure shiba, gaba ɗaya haka *ZUCIYAR NAMIJI!!* take Ashe batasani ba saida tafaɗa komarsa tabbas *ZUCIYAR NAMIJI!!* Bata da imani ita Ayanzu kowanne namiji ma haka *ZUCIYAR KOWANNE NAMIJI TAKE*..................

DOWNLOAD BOOK{getButton} $text={TELEGRAM CHANNEL}{getButton} $text={WHATSAPP GROUP}{getButton} $text={HAUSAEDOWN TV}

Leave Your Comment (0)
Recent Post Next Post