[Book] Zuma Da Madaci Complete by Maman Teddy

Zuma Da Madacj

Title: Zuma Da Madaci

Author: Maman Teddy

Compiler: HED Team

Uploader: Zugson

Category: Fiction

Doc Size: 195KB

Doc Type: TXT

Pub Year: 2022

Description: Sauke littafin marubuciya Maman Teddy mai suna "Zuma Da Madaci" complete hausa novel a text document kamar yadda aka saba. Za ku iya daukarsa yanzu complete dinsa.

Book Teaser: Juyowa Oummu Rabi tayi Gami da kallon Fulani,kawwi sai ta saki wani murmushi hadi da kutsa kanta izuwa turaban sarki mai Lfy". Kishingide ta same shi,gabanshi kam sheke take da kayan motsa baki,zama tayi gyefen SA hadi da  bin tum² din dake gyefen SA da Kallo,kan Daga bisani tace" Hutawan Lfy Ranka yadade,dafatan na sameka Lfy?". Murmushi sarki mai Lfy yy mai dauke da tsantsan so da kaunar matan nasa, kan Daga bisani yace"lfyl Rabi'atu". 

Tom mashaalhu Ranka Ya dade". Naji Kira Daga bakin jakadiyya shine na taso don Jin kirar Miji na Mai martaba Sarki mai Adalci,da kaunar talakawan SA". Wani kasaitaccen Murmushi Ya saki Mata,sosai take son SAMA da Oummu Rabi,don no ba komai Ya zauna da itah,sosai take kokarin ganin ta kawar masa da duk Wata damuwa". Hakan nê yasa a,kullum baya ta6a yini a fada batare da yadawo cikin Turabansa yace" Ayo masa Kirar ta ba,don kawai Ya,ganta hankalin SA yaji y kwanta".

Binta da Kallo hy kan Daga bisani yace" Kwarai kam haka nê,nie nace inason naganki,vadon komai ba sai saboda muyi Maganan yaron mu Abdoul Manan". Sosai Fuskan Oumma Ya chanja,yyn da nan take kirjin ta yafara dukan uku²". Nan take ta kwantar da,Kai Gami dacewa" Tom Mai martaba Ina sauraron ka".

Gyeran Murya sarki Mai Lfy yy kan Ya CI gaba da cewa" Anyyyah xan iya cigaba da ganin yaro karami a rabasa da Uwar sa tun yanada wannnan kan kan tan shekarun??

Ina tunanin dawo maki da Abdoul Manan ixuwa gareki inshaaallh,kicigava da Rainan yaron ki kina masa Addu'a,nasan da,yardan Allah baby Abun da xai same sah". 

Cike da jin babu dadi don tabbas zasu aikata kuskuren da suka sabayi a Koda yaushe". Kallon mijin nata Oumma tayi cike da Nuna gamsuwa a kan fuskan ta,sai dai furucinta nê Ya sha Baban". Ranka yadade nikam bawai so name nayi ja injah da Kai ba". Amma dauko Abdoul Manan Daga Hannun Hinde babban matsala nê,yara Nawa na Haifa sai dai mu wayi gari muga gawan su". Amma shifa damukayi dabara da Aihuwar SA muka bama Kwarkwara gashi yanxu watan SA Biyu a Duniya ba Abun da Ya samesa,saboda kariyar Allah". My daure mu cigaba da hakuri,kaman yanda muka Saba,wannan a Gani na shine zaifi mana,i dan ko muka dauko sa tabbas baxai kwana biyu ba,zamu tadda babu shi,Kuma sannan darajarmu da mutuncin mu Ya xube a idon kowa na munyi karya,Wanda mu Sam ba Hakanne muke nufi ba".

Also Download: Walijam Complete by Maman Teddy

Amma yalla6ai Ranka yadade mai kace game da duba ga,wannan mgn tawa"?. Nisawa Mai martaba sarki mai Lfy hy,cike da gansuwa bisa ga duba ga Maganan Oummu Rabi". Nan yace" tom Allah Ya dada tsareshi da,dukk wani sharri". Ameeeeennnnnn Oumma tace kan Daga bisani su cigaba da firansu da suka Saba,sunayi hadi da dariya". Don Sam i dan Kaji daryrn mai martaba tom da Oummu Rabi nê".Wanda wannan na bakanta Ran Fulani matukar gske". Sukan sauran Matansa babu mai Nuna wani Abu,acewar su sun samesa nê da Matarsa,ta zauna dashi tun kan yaxo sarki,tun baida komai haar Ya axirta,suna a tare,dadewar da Oumma tayi Bata haihu ba shine yasa ahaka har mahaifin SA wato Mai Lfy Ya rasu Ya,Sami sarauta ta hanyar gadon ta Shine yasa haar suka tadda ta haka,don suma haar illah Tau matansa biyu BB Wanda ta haihu,sai fulani da Allah yabata yara Mata biyu". Wanda itace Abokiyar kishin Oumma sosai". Shine yasa tunda Oumma ta Haifi Abdoul ta roki sarki a kan Ya yarda Mata abaima kwarkwara kar shima kaman yanda sauran yayan da ta ringa Haifa Ya busu,don abin Sam baba Lfy bane".

Sosai Sarki Mai Lfy hy n a'am don shima Ya kagu daya ga Ma gajin shi a lokacin". Baima Kuma kwarkwara da akayi yasa gaba daya BB mai bi takansa,acewan su bazasu tsaya Bata lokaci a kanshi ba,yaron da no Silin Allura bazai gada ba,bare Kuma sarauta". 

Wannan Kenan,haka dai Abdoul manan yacigaba da Rayuwa cikin kwanciyar Hankali,wanda avun da yaba kowa mmki,tun Abdoul na Wata shida aka fara rade² cewa" Oummu Rabi na Dauke da Juna biyu,Sam babu wanda hy duba ga maganar don an Ada shadi fadan da aka Saba nê" . Dama  kuma kaindan Oumma i dan da ciki jikin ta Sam Bata ta6a mgn". Kuma Bata yarda ta Fita harabar gidan Sarauta". Haakan yasa hankali gavaki data Vaya kanta". Shikam sarki mai Lfy hy matukar farin ciki baba was a ba". Haka Ammien Maryam da kullum Tana aikin kawo mawa Oumma magaunguna". 

Kaman yanda muka sani Ammien Maryam kanwa CE ga Oumma tabbas haka take,don Yayan Amarya nê da Uwar gida,uban su duk daya ne". Su Shida Allah Ya bama mahaufinsu,yyn dasukenan Mata biyu,sai yayuun su maza 4.

Itakam Hjy.Zaituna da Ammie Uwa data nê suka had a da Ammien Maryam,don Mahaifin Hjy.zaituna tafara Aurah kan Allah Ya dauki Abun SA Ya mutu,tun Hjy.Zaituna na Yar shekaru kalilan,don batafi 6 ba,Hakan yasa ta dawo da Auren ta ga Mahaifin Ammie da Oummu Rabi". Sam dangin Zaituna Basu baima Mahaifiyan su itaba". Don karban ta sukayi...........wannan Kenan".

A haka kam nasarautar mai Lfy Ya cigaba,da juyawa,don Yyn da Lbr Ya Iske cewa Oummu Rabi ta haihu,fulani a zaune take amma sai da ta fadi kasa Daga,kan kujeranta,kuma Lbr yaxo Masu cewa" Nmji Allah Ya Bata"._

Sosai Hnklin fulani Ya tashi". Yyn da jakadiyyan ta tayi ta kokarin kwantar Mata da hnkli". Amma inah takasa y in komai tanan bangaren".

Shikam mai martaba farin ciki ba'a mgn,ranar suna kam Da Ya CI sunan SA Wato Zaid". Haka dai Rayuwa Ya cigaba da juyawa,don Wata sain Ammmie tayi ta tsakanon Oumma Rabi Tana cewa" Oummu Abdoul Manan da Zaid".

Haka dai suyi ta dry,don tsakanin Abdul manan da  Zaid baie Kai Shekara 1 da Wata uku ba".

Itakam Fulani tuni ta banxama bin bokaye hadi da aike ga jakadiyyan ta". Wanda a kwana a tashi Allah yabasu nasarar wajen kora Oumma Daga masarautar mai Lfy". Don sai da Boka yy kwanciya da Fulani duk ji da mulkin ta,kan Daga bisani Ya koma ma Jakadiyya". Aiko a ranar da Abun Ya faru a was he gari aka nemi Oumma Rabi aka rasa". Wanda Hakan Ya tayar da Hanklin kowa na masarautar". Don Sam ba'aganta da Zaid ba,wanda da'alama tare suka bar masarautar".

Haka dai hankiln kowa Ya tashi,sarki kam tun daga nan yafara ciwo wanda haar illah yau yana jinya nê". Sai dai dauriya kam kaawai da yake nunawa". 

Oumma Rabi kam Hjy. huwaila nê suka tsinketa,wanda tambayn Duniya Bata Basu ansan in da ta Futo ba,don ta mance komai na Ryuwar ta". Hakan yasa Oumma ta Bata masauki a gudan ta,kuma sosai suke kulawa da itah da yaronta". Da kam ta haifi Suhaimart nê tuni tazama Yar gidan ta,shine yasa Momy take tafiya ko inah bavu haufi yavar ma Oumma ni,don a wannan lokaci tuni an xama data".

Shikam Abdoul Manan haka Ya cigaba da,Rayuwar SA,BB abun da magauta me NASA,don ta kwarwarar sarki ta mutu". Nan fulani tasa aka dauko Mata Abdol tacigaba da Rainon SA,don sam Bata taba SA ba,sakamakon son SA da kaunar yaron da takeyi,wannan Kenan.....................

Nisawa kowa na wurin yyy shirun da Ammiey tayi Daga Basu lbrn komsi na rayuwar Oumma Rabi'. Nan abunka ga Mata da Rauni,tuni hawaye yafara bin kuncin su". Yyn da ganin haka yasa mai nartaba SA su Daddy saurin sawa abasu masauki,man mai martaba yace Akai su sasan Oummu Rabi ai yananan yanda take,killum da maikata madu gyara barayin". Shikam Abdoul manan dasu Khaleed  bangarensa suka nufah,Wannan Kenan.


No kam Suhaimart bayan Momy ta dawo nê ta cidda bana a falon,wannan yabata daar karakowa cikin Bedroom Nata". Wanda anan ta tadda ni na Rafka uwar ta gumi". Saurin karakowa tayi hadi da saka hannu ta ciremun ragumin.................Tana Sakin mun murmushi hadi da Gama a gyefe na,ta fara cewa" Suhaimart mai yafaru naga kin Dora hannu kina,wannan Tagumin.?"

Amaimakon nabata amsanta kawai sai NASA Mata Kuka,ganin haka yasa Momy da Sauri ta jawoni hadi da Rungumoni jikinta,Suhaimaet kinn...........................

DOWNLOAD BOOK{getButton} $text={TELEGRAM CHANNEL}{getButton} $text={WHATSAPP GROUP}{getButton} $text={HAUSAEDOWN TV}

Leave Your Comment (0)
Recent Post Next Post