[Music] Auta MG Boy - Da Gaske Kaunarki Nake

Auta MG Boy

Marabanku. Wata galleliyar sabuwar wakar mawakin soyayyar nan, Auta MG Boy muka kawo muku mai taken "Da Gaske Kaunarki Nake". Hmm, wakar fa ta yi.

Ina ma za ku dauketa ku saurara, lallai da kun turawa wasu a wayoyinsu saboda dadin wannan waka. 

Ina daukacin masoyan Auta MG Boy da masoyan wakokin soyayya? Ku sauke wakar nan yanzu zuwa kan na'urorinku domn sauraronta.

Download Mp3

Leave Your Comment (0)
Recent Post Next Post