[Music] DJ Gadson - Sarkin Gombe (Allah Sabbi Nani) Mp3 Download

Sarkin Gombe

Matashin Mawakin Sarauta, DJ GadSon, ya daddage ya suburbudawa Ranka Shi Dade, Mai Martaba Sarkin Gombe sabuwar waka mai taken "Allah Sabbi Nani".

Allah Sabbi Nani mai daraja Allah Sabbi Nani, gyara kintsi da kyau. Ko-da-ya-ke wakar yanayin rerawarta na Hip Hop ne, amma fa ta yi dadi.

Ga daukacin masoya wakokin sarauta, to za ku iya daukar wannan waka yanzu haka daga shafin nan namu.

DOWNLOAD MP3{getButton} $text={TELEGRAM CHANNEL}{getButton} $text={WHATSAPP GROUP}{getButton} $text={HAUSAEDOWN TV}

Leave Your Comment (0)
Recent Post Next Post