[Music] Garzali Miko - Ina Da Dalili

Ina Da Dalili

Marhaba, ku dauki sabuwar wakar mawakin Hausawan duk duniya, Garzali Miko, mai taken "Ina Da Dalili" mp3 download. Wakar ta soyayya ce.

Kun kuwa sani, komi ana yinsa ne da dalili, to haka ita ma wannan waka takenta kenan. Don haka ku take jira.

Ina daukacin masoya wakokin Garzali suke? Ku sauke wannan waka tashi yanzu.

Download Mp3


Leave Your Comment (0)
Recent Post Next Post