[Music] Isah Ayagi - Dake Na Amince

Dake Na Amince

Mawakin Hausa, Isah Ayagi, ya saki sabuwar wakarsa mai taken "Da Ke Na Amince" za ku iya download dinta yanzu daga shafin nan namu.

Ko ma dai menene, shi fa a wagga waka da ita ya amince. Ku sauketa domin saurara.

Ina daukacin masoyan mawaki Isah Ayagi? Ku sauke wakar nan tasa yanzu.

Download Mp3


Leave Your Comment (0)
Recent Post Next Post