[Music] Salim Smart - Samu Da Rashi

Salim Smart

Matashin mawakin Hausa, Salim Smart ya saki wata sabuwar zazzafar wakarsa ta soyayya mai taken “Samu Da Rashi” mp3 download. Za ku iya daukarta domin saurararta.

Shi dama samu da rashi duk daga Allah ne, to ga dukkan alamu Salim ya hadu da ta leko ta koma. Ina ga wannan ne dalilin yin wanna waka tasa.

To, ina daukacin masoyan Salim Smart? Ku sauke wannan waka tashi yanzu-yanzu cikin sauki.

Download Mp3


Leave Your Comment (0)
Recent Post Next Post