[Music] Sani Ahmad - Ghana Must Go

Ghana must Go

Mawaki, Sani Ahmad, ya wallafa sabuwar wakarsa mai taken "Ghana Must Go" mp3 download. Wakace ta soyayya, an yaudas bai yafewa abinai.

Karshen munafiki dai jin kunya, yarinyar ta shigo birni da Ghana Must Go dinta, wai yanzu shine abokin fadanta.

To, ina daukacin masoyan Sani Ahmad? Ku sauke wannan wakar tasa daga shafin nan namu.

Download Mp3


Leave Your Comment (0)
Recent Post Next Post