[Music] Sulaiman Andoss - Me Dankwali

Me Dankwali

Matashin mawakin Hausa, Sulaiman Andoss, ya saki sabuwar wakarsa mai taken "Me Dankwali" mp3 download.

Yo dama ai su 'yam mata akwaisu da sanya dankwali, kuma duk inda kaji ance ga mai dankwali to ana nufin budurwa kenan.

Ni a iya hasashena babu wata mai dankali bayan mace. Ku sauke wakar nan da Sulaiman Andoss yanzu.

Ina daukacin masoyan Sulaiman Andoss? Ku hanzarta daukar wakar tasa.

{getButton} $icon={download} $text={Download Mp3}

Leave Your Comment (0)
Recent Post Next Post