[Video] Ado Gwanja - Warr

Warr

Mawakin Hausa kuma mawakin Mata, Ado Isah Gwanja ya saki sabon bidiyon wakar "Warr" jiya-jiya a tasharsa ta Youtube.

In ba ku manta ba, kwanakin baya ya saki audion wakar warr wanda ya yi matukae tashe har aka yi challenge dinsa.

Ganin irin gagarumar nasarar da audion wakar ya samu, hakan yasa Ado Gwanja ya masa bidiyo, kuma bidiyon ya yi kwarai.

Kalli Bidiyon a Youtube:

Leave Your Comment (0)
Recent Post Next Post