[Music & Video] Auta MG Boy - Inaji Dake

Inaji Dake

Yau rankatakab muka zo, eh mana, kada ku yi wani mamaki a kan hakan. Bidiyon waka da audiyonta muka kawo muku.

Mawaki Auta MG Boy ya saki bidiyon wakarsa mai taken "Inaji Dake" za ku iya saukar mp3 na wakar, ku kuma kalli bidiyonta kai tsaye.

A baya bayan nan mawakin ya yi wakoki irinsu Cikin Zuciya, Da Gaske Kaunarki Nake da sauransu.

To, daukacin masoyansa za ku iya sauraron wakar yanzu, ku kalleta sannan ku sauketa.

Ga bidiyonta ya fito, sai ku gaggauta kallonsa a tasharsa ta Youtube:

Fatan za ku ji dadinsa, kada ku manta ku cigaba da ziyartar shafin nan mai albarka domin karin wasu bidiyoyin.

Domin daukar audiyon wakar, sai ku sauketa cikin sauki.

{getButton} $icon={download} $text={Download Mp3}

Leave Your Comment (0)
Recent Post Next Post