[Music & Video] Kawu Dan Sarki - Sifa

Sifa

Mawaki mai zamani, Kawu Dan Sarki, ya saki bidiyo tare da audiyon sabuwar wakarsa mai taken "Sifa" mp3 and mp4 download.

Aradun Allah kamar dai yadda aka saba, ba abinda ke cikin wakar sai rantsatstsun kalaman kauna da so.

Hoh! Ina da yakinin za ku ji dadin sauraron wakar nan tare da kallon bidiyonta daga shafin nan namu.

A baya mawakin ya yi wakoki irinsu Alakarmu, Sanadinki, A Duniyata kai har ma da irinsu "Ingallo".

Ga bidiyonta ya fito, sai ku gaggauta kallonsa a tasharsa ta Youtube:

Fatan za ku ji dadinsa, kada ku manta ku cigaba da ziyartar shafin nan mai albarka domin karin wasu bidiyoyin.

Domin daukar audiyon wakar, sai ku sauketa cikin sauki.

{getButton} $icon={download} $text={Download Mp3}{getButton} $text={TELEGRAM CHANNEL}{getButton} $text={WHATSAPP GROUP}{getButton} $text={HAUSAEDOWN TV}

Leave Your Comment (0)
Recent Post Next Post