[Music] Zsquare - Yarinya Mai Kyau

Yarinya Mai Kyau

Fasihin matashin mawakin Hausa, Zsquare, ya zo muku da sabuwar wakarsa mai taken "Yarinya Mai Kyau" mp3 download.

Zsquare dai mawaki ne wanda ke zaune a jihar Gombe, kuma ga dukkan alamu wakar nan za ta yi dadi.

To, ina daukacin masoya wakokin Hausa? Ku sauke wannan waka ta Zsquare gombe, ku saurareta.

{getButton} $icon={download} $text={Download Mp3}

Leave Your Comment (0)
Recent Post Next Post