[Video] Auta Waziri - Ke Nake Gani

Ke Nake Gani

Bidiyon fa ya fito, ina daukacin masoyan Auta Waziri suke? To, ku marmartso bidiyon wakarsa ta "Ke Nake Gani" ya fito, sai ku hanzarta kallonsa.

Mutane sun matukar ji dadin odiyon wakar "Ke Nake Gani" wacce fasihin mawakin nan, mai daddarar murya da iya salo ya fitar sati biyu da suka gabata.

Ga bidiyonta ya fito, sai ku gaggauta kallonsa a tasharsa ta Youtube:

Fatan za ku ji dadinsa, kada ku manta ku cigaba da ziyartar shafin nan mai albarka domin karin wasu bidiyoyin.{getButton} $text={TELEGRAM CHANNEL}{getButton} $text={WHATSAPP GROUP}{getButton} $text={HAUSAEDOWN TV}

Leave Your Comment (0)
Recent Post Next Post