[Audio + Video] Ali Jita - Gari Ya Waye

Gari Ya Waye

Mawaki, Ali Jita, ya saki sabon bidiyo tare da audiyon wakar "Gari Ya Waye", za ku iya dauka tare da kallon bidiyon yanzu haka.

Wakar gari ya waye kam ta bada citta kwarai da gaske. Kai da jin taken wakar ka san ba sauki, akwai ta da dadi.

A baya jitan waka ya saki wakoki irinsu, " Asiya", "Talaka", "Aya Aya" da sauransu. Kwarai wakokin akwai dadi.

Ga masu bukatar kallon bidiyon nan, sai ku kalleshi a Youtube Channel don Ali Jita:

Masu son sauke zallar wakar, sai ku sauketa yanzu daga shafin nan namu.

Ku yi download dinta.

{getButton} $icon={download} $text={Download Mp3}{getButton} $text={TELEGRAM CHANNEL}{getButton} $text={WHATSAPP GROUP}{getButton} $text={HAUSAEDOWN TV}

Leave Your Comment (0)
Recent Post Next Post